Asama'u Muhammad

Directions Website

Asama'u Muhammad Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Asama'u Muhammad, kano, Derby.

23/10/2026

Feeding of Fishes on the ocean 🌊🪸

22/10/2026

Jumping volcano Rock 🪨🤢

22/10/2026

She shares millions of Dollars and needers

20/10/2026

She was in a dangerous situation

What is the answer
19/10/2026

What is the answer

A wace shekara aka yanke wa wannan mutumin hannu âť“ A wace Jiha ce aka yanke masa hannu âť“ Wane Gwamna ne ya yanke masa ha...
19/10/2026

A wace shekara aka yanke wa wannan mutumin hannu âť“

A wace Jiha ce aka yanke masa hannu âť“

Wane Gwamna ne ya yanke masa hannu âť“

Lefin me yayi âť“

19/10/2026

Learn Hausa with English episode 2

Abu 5 da za ku riƙa yi domin ku burge mutaneIdan kana son ka zama mai jan hankali kamar Tom Cruise ko Taylor Swift, maim...
18/10/2026

Abu 5 da za ku riƙa yi domin ku burge mutane

Idan kana son ka zama mai jan hankali kamar Tom Cruise ko Taylor Swift, maimakon ka ɓata lokaci da kuɗi sosai wajen canza kamanninka, ya fi kyau ka mai da hankali kan halayenka.

Masoyansu da waɗanda s**a taɓa yin hira da su sau da yawa suna bayyana su a matsayin mutane masu halaye na musamman.

Cruise da Swift mutane ne masu yawan magana, fara'a da murmushi, kuma sun iya mu'amala da mutane. Suna nuna cikakkiyar sha'awa ga mutumin da suke magana da shi, kuma suna fahimtar yanayin zamantakewar da suke ciki.

Wannan ya yi daidai da binciken ilimin halayyar ɗan Adam. Hakika, daga farkon haɗuwa da mutum kamanninsa na iya jan hankali, amma yayin da kuke ƙara mu'amala da juna kuma kuka san juna sosai, abu mai muhimmanci tsakaninku shi ne halayen mutum da yadda kuke fahimtar juna.

Ita zuciya na son mai ƙyautata ma ta, dan haka ga hanyoyi guda biyar da masana ilimin halayyar ɗan Adam s**a zayyana da za su taimaka maka ka ƙara jan hankali da kwarjini a idanun mutane

Bincike ya nuna, mutanen da suke haba-haba da faran-faran da jama'a, na jan hankali sosai da ƙyautata mu'amala a karon farko da aka haɗu da su.

Wannan na da nasaba da yadda suke nuna kyawawan ɗabi'u da fara'a da raha da sanya wasu dariya, idan su na magana kuwa kalaman da ke fitowa daga bakinsu tausasa ne cike da ƙwarin gwiwa.

Hakan na faruwa idan dama can waɗannan mutanen su na shiga da yin mu'amala mai ƙyau da wasu.

Address

Kano
Derby
700001 ©KANOSTATEPOSTALCODE-ZIPCODE SOURCE:HTTPS://WWW.ZIPCODE.COM.NG/2019/04/K

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asama'u Muhammad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Nearby gyms & sports facilities