31/08/2026
🎉 TAYA MURNA GA SAGIR USMAN DA UMAR BADE SHUWA 🎉
Muna miƙa gagarumar taya murna ga Sagir Usman da Umar Bade Shuwa bisa wannan babban ci gaba da s**a samu.
Muna alfahari da ku, kuma muna fatan wannan sabon matsayi zai zama matakin ƙarin nasara da ci gaba a gare ku.
Allah Ya ba ku hikima, jajircewa da ikon sauke nauyin da aka ɗora muku cikin nasara.
Congratulations Sagir Usman & Umar Bade Shuwa! 👏🎊🏅