26/12/2020
Jama'a Assalamualaikum π Barka da Safiyar yau dafatan mun wayi gari lafiya.
A yau ne Asabar Manchester United zata Bakunci kungiyar kwallon kafa ta Leicester City Domin kece reni a tsakanin su, a gasar cin kofin Premier ta kasa England mako na 15.
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United din na fatan samun Nasara a kan Leicester City Domin samun damar darewa Mataki na biyu a teburin gasar biyo bayan maki daya ne a tsakanin su.
________________________________
"
"
"
Manchester United sun yi Nasara cin wasani biyar (W5) tareda dayin canjaras daya (D1) a cikin wasanni shida da s**a buga a gasar ta Premier League.
A daya bangaren kuma, Kungiyar kwallon kafa ta Leicester City sunyi Nasarar cin wasanni Uku (W3) tareda Casa su har sau Uku da akayi (L3) a cikin wasanni shida da s**a buga a gasar ta Premier League.
_____________
"
"
"
Ana saran Aaron Wan-Bissaka da Scott McTominay zasu buga wasa a yau biyo bayan basu buga wasan mu da Everton ba a Ranar Larabar da ta wuce sakamakon jinyar raunin da s**ayi.
^
^
WAIWAYE AKAN HADUWAR UNITED DA LEICESTER CITY
Β°
Β°
Β°
Manchester United da Leicester City sun hadu har sau 128, inda United tayi Nasara cin Leicester City sau 67 yayin da Leicester tayi Nasara sau 32 sai kuma kunen Doki da s**ayi sau 29.
β½MATCHDAY πͺ
π1:30pm
β³KING POWER STADIUM