Madrid Hausa

Madrid Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Madrid Hausa, Kano.

🚨🔥REAL MADRID⚪ Ce Kungiya ta farko da ta fara zura kwallaye 10 acikin manya manyan league guda biyar na nahiyar turai 'a...
31/08/2026

🚨🔥REAL MADRID⚪ Ce Kungiya ta farko da ta fara zura kwallaye 10 acikin manya manyan league guda biyar na nahiyar turai 'a wannan kakar.😱


Kwallon Josè Mourinho 🔥

🚨 TUNATARWA: Arda Güler, Camavinga da Bernardo Silva sun kar6i jan kati (red card) a wasannin su na karshe a Champions L...
31/08/2026

🚨 TUNATARWA: Arda Güler, Camavinga da Bernardo Silva sun kar6i jan kati (red card) a wasannin su na karshe a Champions League na kakar da ta wuce.

Arda Güler da Camavinga sun samu nasu jan katin a wasan Real Madrid da tayi da Bayern Munich a zagayen Kwata-Fayinal. Inda shi kuma Bernardo Silva ya samu na shi jan katin a wasan da Manchester City tayi da Real Madrid zagayen yan sha shida (Round of 16).

Dan haka dukan su baza su buga wasan da Real Madrid zasuyi da Inter Milan a Santiago Bernabèu sati mai zuwa ba.👀

Arda Guler ko Bellingham.👀✨
30/08/2026

Arda Guler ko Bellingham.👀✨

🚨🔝Real Madrid tana a saman teburin Laliga bayan ta hada Maki 9.✨👀
30/08/2026

🚨🔝Real Madrid tana a saman teburin Laliga bayan ta hada Maki 9.✨👀

Yan amana 🤍, Kunga hatsarin Arda Güler a cikin mintuna 6 kacal koh.😊💯🔥 Da gaske yake wajen tabbatar da kansa a cikin jig...
30/08/2026

Yan amana 🤍, Kunga hatsarin Arda Güler a cikin mintuna 6 kacal koh.😊💯🔥

Da gaske yake wajen tabbatar da kansa a cikin jiga-jigai na wannan tafiyar ta José Mourinho 🇵🇹✨.

🚨👀A ganin ko mi yasa mourinho baya saka Yan Diomande a farkon wasa.?
30/08/2026

🚨👀A ganin ko mi yasa mourinho baya saka Yan Diomande a farkon wasa.?

Mu fadawa kanmu gaskiya Camavinga fa bazai ba.👀
30/08/2026

Mu fadawa kanmu gaskiya Camavinga fa bazai ba.👀

WASA YA KARE....🔥🔥🇵🇹Tawagar José Mourinho tayi nasara a wasanni ukun farko da ta buga a wannan kakar.🤍Menene Tsokacin ku...
30/08/2026

WASA YA KARE....🔥🔥

🇵🇹Tawagar José Mourinho tayi nasara a wasanni ukun farko da ta buga a wannan kakar.🤍

Menene Tsokacin ku, Yan amana 🤍🤍💯

🚨✨A Hukumance: Jude Bellingham ne gwarzon dan wasa a yau a karawa da Malaga.
30/08/2026

🚨✨A Hukumance: Jude Bellingham ne gwarzon dan wasa a yau a karawa da Malaga.

FT Real Madrid 4-0 Malaga
30/08/2026

FT Real Madrid 4-0 Malaga

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrid Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share