DAILY SPORT HAUSA

DAILY SPORT HAUSA Wannan shafi ne mai Zaman kansa, an Samar dashi ne Domin Samar da ingantattun labaran wasanni na gida Dana kasashen waje.

06/06/2026

Bautar wannan video din ta tayar mun da Hankali wallahi mutukar bamu gyara ba wannan Kadan ma muka gani Allah ya isa bamu yafe ba

06/06/2026

I accepted 1 fan badge from Cpt. P'cross Recto.

Masha Allah
26/05/2026

Masha Allah

Pantami ya koma jam'iyyar PDP don yin takarar Gwamna a Gombe

Karin bayani :
https://shorturl.at/le3qp

Me za kuce?

Masha Allah
26/05/2026

Masha Allah

Tsohon Ministan Sadarwa a Najeriya, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya yi nasarar ne lokacin zaɓen fitar da ƴantakara da aka yi yau a jihar Gombe.

Shugaban kwamitin zaɓe na PDP, Hon Gregory Yenlong ne ya ayyana fitaccen malamin addinin a matsayin ɗantakara ɗaya tilo.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4v8X6uP

alhamdulillah alhamdulillah Allah mun gode maka in sha Allah malan sai yaci Gabnan Gombe
26/05/2026

alhamdulillah alhamdulillah Allah mun gode maka

in sha Allah malan sai yaci Gabnan Gombe

Address

Zoo Road Kano State Opp. Amana Plaza
Kano
700101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAILY SPORT HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category