Utai Pillars Football Club, Players and Fans

Utai Pillars Football Club, Players and Fans To Communicate, Inform of our marches and competition e. t. c.

Permanently closed.
memory
17/01/2026

memory

06/02/2018

Assalamu'alaikum Fatan alkairi

15/10/2017

Assalamu'alaikum Munayiwa kowa fatan alkairi, da fatan Komai ya tafiya dai dai..! Allah yasa Mudace Ameen

18/08/2017

A gain and Again...!!!
UTAI PILLARS F/C Reached Final Again. UTAI PILLARS F/C Vs Valencia Wudil, Final of Engr. Aminu Aliyu Cup. (KARMA). Wudil...! Saturday 19/8/2017 At Wudil United Field. Muna fatan Allah yabawa UTAI PILLARS Nassara Ameen..!!

20/07/2017

up up up pillars Allah yatimakimu bakidaya

WULSA CUP QUATER FINAL.VALANCIA VS MAN CITY 11-2-2017 DA 4:30pm.STRIKERS VS MAGIC FC 12-2-2017 DA 4:30pm,ACTION BOY VS U...
07/02/2017

WULSA CUP QUATER FINAL.VALANCIA VS MAN CITY 11-2-2017 DA 4:30pm.STRIKERS VS MAGIC FC 12-2-2017 DA 4:30pm,ACTION BOY VS UTAI PLRS 18-2-2017 DA 4:30pm.NAPOLI VS SS LAZIO 19-2-2017 DA 4:30pm.DUK WASANNIN ZA AYISU AFILIN WUDIL UNITED.

Muna yiwa daukacin al'ummar musulmi fatan alkairi, da fatan muncinye wata daya cikin sabuwar shekara lafiya..! Allah ya ...
28/01/2017

Muna yiwa daukacin al'ummar musulmi fatan alkairi, da fatan muncinye wata daya cikin sabuwar shekara lafiya..! Allah ya albarkaci raywarmu baki daya..!!

25/11/2016

Assalamu alaikum waraha matullahi ta'ala wabarkatuhu, UTAI PILLARS Tana yiwa al'umma Barka da Juma'a, da fatan Allah yakaimu wani satin cikin koshin lafiya...!!

Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wabarrakatuhu!!! Muna farin cikin gayyatar 'yan uwa da abokan arziki zuwa wajan g...
29/09/2016

Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wabarrakatuhu!!! Muna farin cikin gayyatar 'yan uwa da abokan arziki zuwa wajan gasar cin kofin HON. AMINU ALIYU (KARMA). Tsakanin clubs guda takwas da aka zaba a karamar hukumar WUDIL, Wanda za'ai bikin budewa ranar asabar 1/10/2016. Idan Allah yakaimu a filin WUDIL UNITED. Washe gari lahadi 2/10/2016. Acigaba da wasan tsakanin UTAI PILLARS Vs SUPER STAR. A filin TECHNICAL WUDIL. Allah yabada ikon zuwa Ameen thumma Ameen.

A gobe 18/09/2016, idan Allah ya kaimu za'a gudanar wasan final na babban kofin Jamilu Rooney. Tsakanin UTAI PILLARS vs ...
16/09/2016

A gobe 18/09/2016,

idan Allah ya kaimu za'a gudanar

wasan final na babban kofin Jamilu Rooney.

Tsakanin UTAI PILLARS vs RED FIRE 8:30am

Address

Kano University Of Science And Technology Wudil Kano State Nigeria.
Wudil

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Utai Pillars Football Club, Players and Fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category