S.S.K United Tudun Wada Dankadai

S.S.K United Tudun Wada Dankadai Football Club S.S.K United T.W.D

   UNITED              UNITY CUP COMPETITIONS                                       RESULT                   UNITED FC--...
26/05/2025


UNITED


UNITY CUP COMPETITIONS

RESULT

UNITED FC---1

πŸ†š

EMIRATES....... 1

GOAL AND ASSIST BY

. Rayyu⚽

πŸ…°οΈ

KING OF THE MATCH
πŸ‘‘

UNITED WE STAND
⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽

SSK UNITED
SSK UNITED
SSK UNITED

   UNITED              UNITY CUP COMPETITIONS                         UNITED FC                                πŸ†š        ...
26/05/2025


UNITED


UNITY CUP COMPETITIONS

UNITED FC

πŸ†š

EMIRATES

-26-05-2025
- LITININ
WASA-BARRACK FIELD
- 4:15 pm

UNITED WE STAND
⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽

SSK UNITED
SSK UNITED
SSK UNITED

SSK UNITED first round at Drusu Unity Cup Competition Tudun Wada Dankadai
23/05/2025

SSK UNITED first round at Drusu Unity Cup Competition Tudun Wada Dankadai

   UNITED              UNITY CUP COMPETITIONS                                       RESULT                   UNITED FC--...
21/05/2025


UNITED


UNITY CUP COMPETITIONS

RESULT

UNITED FC---1

πŸ†š

UNITED FC--1

GOAL AND ASSIST BY

⚽

πŸ…°οΈ

KING OF THE MATCH
πŸ‘‘

UNITED WE STAND
⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽

SSK UNITED
SSK UNITED
SSK UNITED

20/05/2025


UNITED


UNITED COACH MAI NASARA πŸ—£οΈ

horar da qungiyar ta UNITED wato MAI NASARA yana mai kara tabbatar da yakini da kuma kwarin gwiwa kan yan wasansa domin tunkarar wannan gasa da qungiyar zata fara a yau.
Ya kara da cewa zasuyi iya yinsu wajen ganin sunyi nasara a wasansu na yau da zasuyi da qungiyar dake taka leda a garin yarmaraya dake garin tudun wada dankadai.
Yana mai kara jaddada godiya ga masoya wannan qungiyar da kuma official da kuma duk mai yi mata fatan alkairi.

UNITED WE STAND
⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽

SSK UNITED
UNITED
SSK UNITED

   UNITED              UNITY CUP COMPETITIONS                         UNITED FC                                πŸ†š        ...
20/05/2025


UNITED


UNITY CUP COMPETITIONS

UNITED FC

πŸ†š

UNITED FC

-20-05-2025
- TALATA
WASA-BARRACK FIELD
- 2:15 pm

yaune talata qungiyar UNITED zata fara wasan ta na farko a wannan gasa ta UNITY CUP wanda zai wakana a karamar hukumar WADA DANKADAI dake jihar KANO.
masu rokon Allah daya taimaka ya kuma bamu sa'a a duk wasanni da muka sa a gaba a wannan gasar.

UNITED WE STAND
⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽

SSK UNITED
SSK UNITED
SSK UNITED

   SHOOTERS KINGS UNITED      UNITED COACH   MAI NASARA   Mai horar da qungiyar ta   UNITED wato   MAI NASARA yana bawa ...
14/05/2025


SHOOTERS KINGS UNITED


UNITED COACH MAI NASARA

Mai horar da qungiyar ta UNITED wato MAI NASARA yana bawa dukkan matasa da yara masu ta so wa a bangare na kwallo kafa shawara ta su nemi hanya da zasu dogara da kansu wato sana'a domin da sana'a duk abun da mukeso mu cimma zamuyi iya cimma.
A cewar coach din rashin sana'a na daya daga cikin abun da yake hana harkar qwallon kafa ci gaba a yankunnanmu domin duk wani abu da kasani yanzu a qwallon kafa ya zama kudi.
Official suna iya yinsu wajen ganin sun taimakawa team din da suke jagoranta amma rashin tabuka wani abu daga bangaren su yan wasan yakansa duk suma su gajiya inda hakan yake sa wasu ma subar tafiyar.
Wannan matsalar a ganin mai horar da qungiyar ta UNITED wato MAI NASARA da zaa gyara ta da mun wuce inda ake tunani a harkar qwallon kafa musamman a yankinmu na karamar hukumar WADA DANKADAI dake jihar KANO.




UNITED WE STAND
⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽

SSK UNITED
UNITED
SSK UNITED

   UNITED        UNITED TRANSFER UPDATE   horar da qungiyar   UNITED wato   MAI NASARA ya tabbatar da nasarar da qungiya...
11/05/2025


UNITED


UNITED TRANSFER UPDATE

horar da qungiyar UNITED wato MAI NASARA ya tabbatar da nasarar da qungiyar ta samu wajen dauko wani dan wasa daga wata qungiyar domin ganin irin gudunmawar da zai iya baiwa qungiyar.

Mai horar da qungiyar ta UNITED ya kara da cewa suna nan kan inda aka sansu wajen ganin sun kawo duk abun da wannan qungiyar ta UNITED take da bukata domin kara darajar qungiyar zuwa matakin da kowa zaiyi alfahari da ita.
Nan ba jimawaba mai horar da qungiyar wato MAI NASARA zai gabatar da wannan siyyayar da Allah ya bada iron siya.


UNITED WE STAND

UNITED
SSK UNITED

   SHOOTERS KINGS UNITED      UNITED DRUSU UNITY CUP COMPETITIONS TUDUN WADA DANKADAI   Bisa amincewa da yarda ta ubangi...
11/05/2025


SHOOTERS KINGS UNITED


UNITED DRUSU UNITY CUP COMPETITIONS TUDUN WADA DANKADAI
Bisa amincewa da yarda ta ubangiji Allah wanda ya bamu dama ta samun kanmu mu UNITED a cikin wannan gaggarimin competition wanda matashi mai kishin matasa yayi amfani da damarsa domin ganin ya kawo abun dazai amfani matasan karamar hukumar .
UNITED GROUP YANA DAUKE DA KUNGIYUYI KAMAR HAKA.
1-FC EMIRATE
2-FC ASAT
3-SUPER STAR FC
4-FC SARDAUNA BABES
5-FC MAI LAFIYA
6-FC YARMARAYA
7-FC TUDUN WADA UNITED
Wannan sune abokan karawar qungiyar UNITED a wannan competition da zaa fara fafatawa nan ba da jimawa.
Muna rokon ubangiji Allah yasa a fara lafiya a kuma gama lafiya.
Shi kuma wannan bawan Allah ubangiji Allah ya cika masa burikansa na alkairi ya kuma kareshi daga sharrin mai sharri.

UNITED WE STAND
⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽

SSK UNITED
UNITED
SSK UNITED

   UNITED              MATCH RESULT              AA MAGAJI YARYASA - 1                         πŸ†š             SSK UNITED ...
09/05/2025


UNITED


MATCH RESULT

AA MAGAJI YARYASA - 1

πŸ†š

SSK UNITED - 0




OF THE MATCH
ALAKEπŸ‘‘

ALLAH

UNITED WE STAND
⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽

SSK UNITED
SSK UNITED
SSK UNITED

   UNITED        UNITED FRIENDLY MATCH AT YARYASA TOWN         AA MAGAJI YARYASA                πŸ†š        UNITED FC   -TH...
08/05/2025


UNITED


UNITED FRIENDLY MATCH AT YARYASA TOWN

AA MAGAJI YARYASA

πŸ†š

UNITED FC

-THURSDAY
WASA_AA MAGAJI YARYASA FIELD
-08-05-2025


yaune qungiyar ssk zata kai ziyara garin dake karamar hukumar WADA DANKADAI. UBANGIJI ALLAH YA BAMU SAA

UNITED WE STAND

SSK UNITED
SSK UNITED

Address

Tudun Wada Dankadai
Tudun Wada

Telephone

+2348030774631

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when S.S.K United Tudun Wada Dankadai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category