31/12/2025
Aslm alkm
Ina so nayi amfani da wannan dama na mika ta'aziyata a gare ku na rashin da sir Auwal yayi.
Gobe idan Allah ya kaimu zamu haΙu kwanmu da kwarkwatanmu zuwa gidan sir in Shaa Allah domin ta'aziya.
Venue: al'ummah
Time: 9:30am
Date: 31/December/ 2025
Allah bamu ikon halatta Amin
Sannan dan Allah idan zamuzo mu haΙu da wuri babu Afirkan time hilis. Sannan muna bukatar sadaka ga wanda Allah ya horewa dan amfani dashi wajen ta'aziyar. Allah yasa mudace Amin π€²
Thanks
Sign