F/C Chinnaku United Sumaila

F/C Chinnaku United Sumaila Nabude wannan shafin ne don samun shawarwari akan wannan club din namu mai albarka daga bakin masoyanmu na karamar hukumar sumaila

26/06/2017

On behalf of the entire member of this great club wishing you bayan haka wannan club mai suna asama yana yin freindly match tsakaninsa da yan garfa muna rokon allah daya bamu nasara akansu allahumma ameeen

23/06/2017

Assalamu alaikum bayan gaisuwa mai yawa tare dafatan mutanan wannan kungiya mai albarka suna cikin koshin lpy allah yasa haka
bayan ga dogon hutu da wannan kungiya tatafi na watan axumin ramadan tana sake tunatar da ya'yanta cewa yau takoma trainin ranar juma'a 23-06-2017 sannan kuma tana hada kudin sabuwar rigar daxata bude a wannan sabon xangwan damuka shiga allah yabada ikon koma fili lafiya

20/06/2017

Aslm masu goyan wannan club mai daraja ina muku fatan alkhairi da kuma allah ya karbi ibadanmu yasa muna cikin bayinsa yantattatu na wannan wata mai albarka

13/06/2017

Assalamu alaikum dafatan ansha ruwa lpuy allah yasa haka ameen summa ameen

07/06/2017

/C_CHINNAKU_UNITED_SUMAILA
A YAU NE LARABA 07-06-2017 WANNAN CLUB MAI SUNA ASAMA YAKE BUKATAR DUK WANIU MEMBER NATA TARO AMMA SAI DAE HAKAN BATA SAMU BA SABODA WASU DALILAI NATA

Address

Sumaila K/yamma
Sumaila

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when F/C Chinnaku United Sumaila posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share