YBC STK Update

YBC STK Update Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from YBC STK Update, Sport & recreation, By pass danladin gumel Road sule tankarkar, Sule Tankarka.

CONGRATS BATURE 🎉🎉🎉
04/09/2026

CONGRATS BATURE 🎉🎉🎉

04/09/2026
welcome back home Dante 💪👍
29/07/2026

welcome back home Dante 💪👍

🖊️ OFFICIAL SIGNING ANNOUNCEMENT

YBC FC STK is delighted to officially announce the signing of ABBA Ahmed (Dante).

We are excited to welcome Dante to the YBC FC STK family. His experience, dedication, and quality will strengthen our squad as we continue striving for greater success.

We wish him a successful journey with the club and look forward to seeing him make a positive impact on the pitch.

Welcome to YBC FC STK, Dante! 💙⚽

ONE FOR ALL, ALL FOR ONE.

MUNA TAYA USMAN MUSA (YBC OFFICIAL) MURNA DA SAMUN ƘARUWA TA ƊA NAMIJI! 👶💙Allah ya raya shi bisa Sunnah, ya sanya shi ci...
16/07/2026

MUNA TAYA USMAN MUSA (YBC OFFICIAL) MURNA DA SAMUN ƘARUWA TA ƊA NAMIJI! 👶💙

Allah ya raya shi bisa Sunnah, ya sanya shi cikin bayi na gari masu biyayya gare Shi. Allah Ya ba shi lafiya, tsawon rai mai albarka, ilimi mai amfani, da kyakkyawar tarbiyya.

Ya sanya shi abin farin ciki ga iyayensa, Ya kare shi daga dukkan sharri, Ya albarkaci rayuwarsa da makomarsa.
🤲💙

One for All, All for One! – YBC FC STK 💙⚽

YBC FC STK 💙🤍Muna miƙa saƙon jaje da addu'ar fatan samun lafiya ga ɗan wasanmu Kabiru Yusuf, wanda ya samu rauni a yayin...
14/07/2026

YBC FC STK 💙🤍

Muna miƙa saƙon jaje da addu'ar fatan samun lafiya ga ɗan wasanmu Kabiru Yusuf, wanda ya samu rauni a yayin taka leda a matakin ƙwararru (professional level), kuma an yi masa aikin tiyata cikin nasara.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya ba shi cikakkiyar lafiya, Ya sa wannan aiki ya zama alheri, Ya kuma ba shi sauƙin murmurewa tare da dawowa filin wasa cikin ƙoshin lafiya da ƙarfi fiye da da.

Speedy recovery, Kabiru Yusuf! 💪❤️

One for All, All for One! 💙🤍

24/06/2026

A MADADIN YAN WASA DA MASU RUWA DA TSAKI

Kungiyar kwallon kafa ta YBC FC STK tana mika sakon ta'aziyya ga daya daga cikin jami'an kungiyar, Mutari Umar (Matiti), bisa rasuwar mahaifiyarsa.

Muna alhinin wannan babban rashi tare da addu'ar Allah Madaukakin Sarki Ya gafarta mata, Ya jikanta da rahama, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarta, sannan Ya ba iyalanta da 'yan uwanta hakurin jure wannan rashin.

Allah Ya sa wannan musiba ta zama kaffara gare ta, Ya kuma kyautata bayanta.
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un. 🤲

20/06/2026

OFFICIAL STATEMENT FROM YBC FC STK

First and foremost, we would like to sincerely apologize to all our fans, supporters, stakeholders, and the entire YBC FC STK family for the disappointing result in our match against Lautai United, where we suffered a 5–0 defeat.

This is a result unlike any we have experienced since the establishment of our club, and we fully understand the disappointment and frustration it has caused among our loyal supporters.

Football is a game filled with challenges and lessons.

Sometimes you win, and sometimes you lose. Therefore, we urge all our players to remain calm, stay focused, and keep their heads high.

This defeat does not define who we are; rather, it is an opportunity for us to learn, improve, and come back stronger.

We would like to extend our special appreciation to all our players for their commitment and effort on the pitch.

Although the result was not what we hoped for, we recognize the hard work and dedication shown by every member of the team.

We believe this setback will serve as an important lesson, helping us identify our weaknesses and correct our mistakes before our next fixture.

To our amazing fans, thank you for your unwavering support through both good and difficult times.

We ask for your continued patience and encouragement as we work together to improve and achieve better results in the future.

Together, we rise. Together, we grow. Together, we will come back stronger.

One for All, All for One!
May God Bless YBC FC STK 💪⚽💙🤍

22/03/2026

📢 OFFICIAL ANNOUNCEMENT
YBC FC STK.

(Unity • Discipline • Victory | ONE 4 ALL, ALL 4 ONE)

This is to officially inform all players and concerned members that training activities will resume on Tuesday following the Ramadan break.

🗓 Date: Tuesday
⏰ Time: (4:30)

All players are expected to be punctual and fully prepared as we continue our preparations.
Thank you.

– Management
YBC FC STK

🟢 YBC FC STK(Unity • Discipline • Victory)(ONE 4 ALL, ALL 4 ONE)SAKON GODIYA.Alhamdulillah, muna godiya ga Allah SWT da ...
10/03/2026

🟢 YBC FC STK
(Unity • Discipline • Victory)
(ONE 4 ALL, ALL 4 ONE)
SAKON GODIYA.

Alhamdulillah, muna godiya ga Allah SWT da Ya ba mu ikon gudanar da Ramadan Iftar na YBC FC STK cikin nasara da lumana.

Muna mika gagarumar godiya ga dukkan waɗanda s**a bada gudunmuwa wajen ganin wannan taro ya gudana cikin nasara; wasu da lokacinsu, wasu da kudinsu, wasu kuma da shawarwari da goyon baya.

Hakazalika muna mika bangajiya ta musamman ga:

Kwamitin shirya taron (Organizing Committee)

Team Officials

Players

Masoya da magoya bayan kungiyar

Halarcinku da goyon bayanku sun kara mana hadin kai, zumunci da karfin guiwa a matsayin iyali guda na YBC FC STK.

Muna fatan kowa ya koma gida lafiya, Allah Ya saka da alheri, Ya karɓi ibadunmu na watan Ramadan, Ya kara hada kanmu da cigaban kungiyar.

Muna godiya kwarai.
✍️ Management
YBC FC STK

IT'S TODAY 🧍🧍🏃
10/03/2026

IT'S TODAY 🧍🧍🏃

Address

By Pass Danladin Gumel Road Sule Tankarkar
Sule Tankarka

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YBC STK Update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share