Wasanninmu

Wasanninmu Labarun wasanni a harshen Hausa. Ku biyo mu a wannan shafin sa'annan ku gayyace abokan ku. Mun gode

Yanzu-yanzu: Kylian Mbappé ya dawo daukar horo a cikun tawagar Luis Enrique a safiyar yau. Inji - [RMC Sport]
13/08/2023

Yanzu-yanzu: Kylian Mbappé ya dawo daukar horo a cikun tawagar Luis Enrique a safiyar yau. Inji - [RMC Sport]

Ronaldo yaci kofin sa na farko da Al Nassr a wasan karshe da sukayi da Al Ahli. Wasan ta kare a 2-1 kuma Ronaldo ne yaci...
12/08/2023

Ronaldo yaci kofin sa na farko da Al Nassr a wasan karshe da sukayi da Al Ahli. Wasan ta kare a 2-1 kuma Ronaldo ne yaci duka kwallayen.🔥🇵🇹🏆

🚨🚨💣 Real Madrid ta tuntubi wakilan David de Gea. Dan wasan zai yarda da tafiyar [Sky Sports].
10/08/2023

🚨🚨💣 Real Madrid ta tuntubi wakilan David de Gea. Dan wasan zai yarda da tafiyar [Sky Sports].

Raunin da Courtois ya samu zai iya daukarsa har izuwa watan Afrilun 2024 bai dawo buga wasa ba.
10/08/2023

Raunin da Courtois ya samu zai iya daukarsa har izuwa watan Afrilun 2024 bai dawo buga wasa ba.

Ronaldo yaci kwallo daya da ta baiwa Al Nassr nasara a wasan kusa da na karshe na kofin Arab Club Champions Cup. Al Nass...
09/08/2023

Ronaldo yaci kwallo daya da ta baiwa Al Nassr nasara a wasan kusa da na karshe na kofin Arab Club Champions Cup. Al Nassr zata buga wasan karshe karo na farko a wannan kofin 🔥✅🇵🇹

Lauren James ta karbi katin kora 🔴 bayan da tayi wannan sherin...
07/08/2023

Lauren James ta karbi katin kora 🔴 bayan da tayi wannan sherin...

Kofin farko na wannan kakar..🔥🔴⚪
06/08/2023

Kofin farko na wannan kakar..🔥🔴⚪

Xavi: "Na dan ji takaici da Dembélé. Mun kula da shi sosai a nan, amma ya yanke shawarar barin kulab din. Ba za mu iya y...
02/08/2023

Xavi: "Na dan ji takaici da Dembélé. Mun kula da shi sosai a nan, amma ya yanke shawarar barin kulab din. Ba za mu iya yin gogayya da tayin PSG ba."

"Tabbas na yi kokarin shawo kansa ya ci gaba da zama, amma ya gaya min cewa ya yi magana da Luis Enrique da Al-Khelaifi, babu yadda za a yi na shawo kansa, hakan ya kasance na karshe kuma yanke shawara ce ta kansa.

Dembélé ya shaida wa wasu abokan wasansa cewa zai tafi PSG. [Cadena COPE]
30/07/2023

Dembélé ya shaida wa wasu abokan wasansa cewa zai tafi PSG. [Cadena COPE]

🇮🇹 Ancelotti: bugun karfe (post) biyar a kwallo daya abune da bai cika faruwa ba. Ban taba ganin haka ba.
29/07/2023

🇮🇹 Ancelotti: bugun karfe (post) biyar a kwallo daya abune da bai cika faruwa ba. Ban taba ganin haka ba.

Kuna ganin haka Madrid zata je wannan kakar babu lamba 9 kuwa?
29/07/2023

Kuna ganin haka Madrid zata je wannan kakar babu lamba 9 kuwa?

Asisat Oshoala: nasan babana bazai ji dadin yadda nayi murnar cin kwallo ta ba.
28/07/2023

Asisat Oshoala: nasan babana bazai ji dadin yadda nayi murnar cin kwallo ta ba.

Address

Sokoto

Telephone

+2348032486043

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wasanninmu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Wasanninmu:

Share

Category