Jaridar wasanni

Jaridar wasanni Sport

Arsenal tayi wa Nico William tayin £9m A Shekara kuma ta shirya biyan kudin sakin sa saidai kuma dan wasan hankalinsa ya...
16/06/2025

Arsenal tayi wa Nico William tayin £9m A Shekara kuma ta shirya biyan kudin sakin sa saidai kuma dan wasan hankalinsa yafi karkata zuwa Barcelona inda ita kuma tafi son daukar Luiz Diaz na Liverpool
Jaridar Wasanni •

Labariπ• Arsenal zata iya daukar Dan wasan da ta dade tana nema Dusan Vlahovic Dan kasar Serbia 🇷🇸 🇷🇸  Mai shekara 25 Ak...
16/06/2025

Labariπ• Arsenal zata iya daukar Dan wasan da ta dade tana nema Dusan Vlahovic Dan kasar Serbia 🇷🇸 🇷🇸 Mai shekara 25 Akan Kudi £38m Kacal k**ar yanda Jaridar Wasanni ta bayyana
Jaridar Wasanni •√

16/06/2025

Big Gabi

16/06/2025

Sarki💪💪💪💪💪💪💪

16/06/2025

Gaskiya ni yanzu wannan shine zabi na
Jaridar Wasanni •

Nifa Sai nake ganin k**ar Ethan Nwaneri zai iya buga Abinda Brahim Diaz zai buga kawai dama yakeso Jaridar Wasanni •
16/06/2025

Nifa Sai nake ganin k**ar Ethan Nwaneri zai iya buga Abinda Brahim Diaz zai buga kawai dama yakeso
Jaridar Wasanni •

Malam Yakubu KenanThomas Pertey Yazama Dan wasa Mafi Kyau Na kasar Ghana🇬🇭 🇬🇭 🇬🇭  A wannan ShekaraJaridar Wasanni •
16/06/2025

Malam Yakubu Kenan
Thomas Pertey Yazama Dan wasa Mafi Kyau Na kasar Ghana🇬🇭 🇬🇭 🇬🇭 A wannan Shekara
Jaridar Wasanni •

Viktor Gyokeres Ya samu tayi daga wata kungiya daban saidai yanzu yafison yakoma Arsenal inda itama man united tana jira...
16/06/2025

Viktor Gyokeres Ya samu tayi daga wata kungiya daban saidai yanzu yafison yakoma Arsenal inda itama man united tana jiran transfer ta lalace saboda basu hakura ba k**ar yadda
Jaridar Wasanni • ta bayyana

Jerin sunayen yan wasa da Mikel Arteta ya saye tun bayan k**a aikin sa a matsayin kociyan Arsenal.WillianRunar Alex Runa...
16/06/2025

Jerin sunayen yan wasa da Mikel Arteta ya saye tun bayan k**a aikin sa a matsayin kociyan Arsenal.

Willian
Runar Alex Runarson
Austin Trusty
Nuno Tavares
Marquinhos
Sambi Albert Lokonga
Bablo Mari
Fabio Vieira
Raheem Sterling
Matt Turner
Matt Ryan
Neto
Cedric Soares
Jakub Kiwior
Ceballos
Thomas Partey
Oleksandr Zinchenko
Mikel Merino
Takehiru Tomiyasu
Riccardo Calafiori
Gabriel Jesus
Jurrien Timber
Kai Havertz
Jorginho
Declan Rice

𝗪𝗶𝗹𝗹𝗶𝗮𝗻: Yazo a matsayin kyauta daga Chelsea a watan Augusta ( August) 2020, ɗan wasan yayi nasarar jefa ƙwallo daya da kuma taimaka bakwai (Seven assists), acikin wassani 37, daga ƙarshe Willian ya bar ƙungiyar Arsenal a watan Augusta (August) 2021, bayan amincewa da soke kwantaragin sa.

𝗥𝘂𝗻𝗮𝗿 𝗔𝗹𝗲𝘅 𝗥𝘂𝗻𝗮𝗿𝘀𝘀𝗼𝗻: Ya saka hannu ne a Arsenal daga Dijon a watan September 2020 a matsayin mai tsaron raga na biyu, sai dai bai samu dama sosai ba, inda aka turashi aro zuwa wasu ƙungiyoyi k**ar, OH Leuven, Alanyaspor, da kuma Cardiff City kafin daga ƙarshe yabar Arsenal.

𝗔𝘂𝘀𝘁𝗼𝗻 𝗧𝗿𝘂𝘀𝘁𝘆:
An kawo shi Arsenal a watan January 2022, shima an turashi aro (loan) zuwa ƙungiyar Birmingham City, inda ya taka leda a ƙungiyar a kakasar wasanni ta 2022–23, daga ƙarshe an siyar dashi zuwa Ƙungiyar Sheffield United a watan Augusta na 2023 akan kuɗi £5m.

𝗡𝘂𝗻𝗼 𝗧𝗮𝘃𝗮𝗿𝗲𝘀:
Yazo Arsenal daga Benfica a watan July 2021, Tavares ya nuna bajintar sa sosai gurin yawan hawa gaba acikin wasa, amma yana yawan samun matsala a baya, an tura shi aro (loan) zuwa Kungiyar Marseille a watan July 2022 da kuma ƙungiyar Lazio a watan July 2024, ta hanyar yarje-jeniyar sayen idan buƙatar hakan ta k**a, yanxu haka dai Lazio sun sayeshi din-din-din.

𝗠𝗮𝗿𝗾𝘂𝗶𝗻𝗵𝗼𝘀:
Ɗan wasan ɗan ƙasar Brazil, an siyo shi ne daga ƙungiyar São Paulo a watan June 2022, an turashi a amatsayin aro zuwa ƙungiyoyi irin su Norwich City da kuma Fluminense, daga ƙarshe ya koma ƙungiyar Cruzeiro a watan January 2025.

Arsenal tanada cikakken kwarin Gwuiwa Lawis Skelly zai Kara kwantaragi A kungiyar muma muna fat an hakaJaridar Wasanni •
16/06/2025

Arsenal tanada cikakken kwarin Gwuiwa Lawis Skelly zai Kara kwantaragi A kungiyar muma muna fat an haka
Jaridar Wasanni •

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar wasanni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share