Dandalin siyasa da wasanni Danchadi TOWN

Dandalin siyasa da wasanni Danchadi TOWN Broadcast information about politics and sports affairs within Danchadi area

30/05/2022

A 2007 wani dan takara yayi rantsuwa da Allah abokin takararsa dan snooker ne, amma da ya ji wuta ya dawo gurin shi, me hakan ke nufi shima ya ba da kai....... yanzu har Abuja suke zuwa tare kuma a kwana daki guda

30/05/2022

Tsohon najadu ya tarwatsa siyasar A.p.c a kananan hukumomin bodinga,dange_shuni da tureta. Saboda dai son rai. Zaka ga sakayya In Shaa Allah

06/03/2021

Poster dan takarar chairman na bodinga L.G ta fara yawo a ciki da wajen garin bodinga. Allah yasa hakan alkhairi ne gare mu

10/07/2017

wasan tamaula ta dawo gadan_gadan a garin danchadi bayan dawo wa daga hutun sallah

22/06/2016

jama'a barka da yau. ya azumi ALLAH karba mana

29/03/2016
12/03/2016

Bello Aliyu Danchadi known as bello bady has won 2016 counselor election. he's now counselor of DANCHADI ward

07/12/2015

Assalamu alaikum
I created this group with aim at broadcasting politics and sports news within danchadi area.

Address

Danchadi
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin siyasa da wasanni Danchadi TOWN posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dandalin siyasa da wasanni Danchadi TOWN:

Share

Category