Tushen Wasanni

Tushen Wasanni Football news and Analysis 📰. THECROSSBARSPORT FOLLOW FOR MORE..

🚨😂 Lamine Yamal:“Za mu gani ko Cholo simeone zai yi min alheri ya bar ni a yanayin one-on-one mai sauƙi!” 🌟Yan wasa nawa...
14/04/2026

🚨😂 Lamine Yamal:

“Za mu gani ko Cholo simeone zai yi min alheri ya bar ni a yanayin one-on-one mai sauƙi!” 🌟

Yan wasa nawa kake ganin Diego Simeone zai sa su kula da Lamine? 👀

Gonzalo García baya cikin shirye-shiryen Real Madrid na kakar wasa mai zuwa, kuma ana sa ran zai bar ƙungiyar domin samu...
14/04/2026

Gonzalo García baya cikin shirye-shiryen Real Madrid na kakar wasa mai zuwa, kuma ana sa ran zai bar ƙungiyar domin samun yawan lokacin wasa.

Ricardo Quaresma: “Ni ne na fito da trivela, amma Lamine Yamal ya kai ta wani sabon mataki. Babu wanda ya fi shi iya yin...
14/04/2026

Ricardo Quaresma: “Ni ne na fito da trivela, amma Lamine Yamal ya kai ta wani sabon mataki. Babu wanda ya fi shi iya yin ta.”

“Ina ganin shi haziki ne wanda yake da duk abin da yake buƙata don lashe kyautar Ballon d'Or sau da dama.”

Address

Dallaje Quarters Safana
Safana

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tushen Wasanni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share