Emirates Council Of K'Ruwa Market

Emirates Council Of K'Ruwa Market Allah Ya Kara Daga Masarautar Kano Tare Da Masarautar Kasuwar Kofar Ruwa

20/10/2022
Alh. Nura     Kano    πŸ‡³πŸ‡¬
18/10/2022

Alh. Nura Kano πŸ‡³πŸ‡¬

17/10/2022

Alhamdulillah . Godia ta tabbata ga allah madaukakin sarki wanda ya kashewa kuma yake raya. Muna kara yiwa allah godia abisa ni'imomin da yai mana. Wannan rana ta 16|10|2022 Allah Ya Bamu Damar Bude Sabon Safin Mu Na Masarautar Kasuwar Kofar Ruwa Mai Suna Of K'Ruwa . Allah Ka Bamu Nasara Acikin Dukkanin Abinda Mukasa Agaban Mu Na Alkhairi . Allah Ya Jiqan Tsohon Sarkin Kasuwa Alh. Tare Alh. Lawan . Allah Ka Karawa Sabon Sarkin Mu Lafia Lafia Tare Da Tsawon Rai A Kan Karagar Mulkinsa Ameen. πŸ‡³πŸ‡¬

Alh.   🐎Yana Taya Alummar Musulmai Murna Zagayowar Wannan Wata Mai Albarka Allah Yasa Ayi Tarurrukan Maulidai Lafia A Ku...
16/10/2022

Alh. 🐎
Yana Taya Alummar Musulmai Murna Zagayowar Wannan Wata Mai Albarka Allah Yasa Ayi Tarurrukan Maulidai Lafia A Kuma Gama Lafia Ameen Saqo Daga Sarkin Kasuwar Kofar Ruwa Allah Ya Kara Maka Lafia Tare Da Tsawon Rai. πŸ‡³πŸ‡¬

Address

Kofar Ruwa Market Kano
Rimin Gata

Telephone

+2348088465707

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Emirates Council Of K'Ruwa Market posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Emirates Council Of K'Ruwa Market:

Share