Rurum Professional

Rurum Professional Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rurum Professional, Sports Club, Rurum Town, Rano.

24/05/2026

Rurum Professional Academy
Here WE GO VERY SOON 🔜

SANARWA ZUWA GA MAGOYA BAYAN RURUM PROFESSIONAL ACADEMYAssalamu Alaikum wa Rahmatullah.Muna miƙa saƙon godiya ga ɗaukaci...
24/05/2026

SANARWA ZUWA GA MAGOYA BAYAN RURUM PROFESSIONAL ACADEMY
Assalamu Alaikum wa Rahmatullah.
Muna miƙa saƙon godiya ga ɗaukacin magoya baya, masoya da masu fatan alheri na Rurum Professional Academy saboda goyon baya, ƙauna da addu'o'in da kuke ci gaba da bamu.
Muna roƙon ku da ku ci gaba da kasancewa tare da mu domin ganin ci gaban wannan Academy zuwa mataki mafi girma. Goyon bayan ku shi ne ƙarfafa mana gwiwa domin ci gaba da gina hazikan 'yan wasa da samar da ci gaba a harkar ƙwallon ƙafa.
Ku ci gaba da bibiyar shafinmu na Facebook domin samun sababbin bayanai, shirye-shirye da abubuwan da muke gudanarwa:https://www.facebook.com/profile.php?id=61559084919093

RURUM PROFESSIONAL aBACK in Training!
24/05/2026

RURUM PROFESSIONAL aBACK in Training!

RURUM PROFESSIONAL are BACK in training!
24/05/2026

RURUM PROFESSIONAL are BACK in training!

Dakaru fama
07/07/2024

Dakaru fama

18/06/2024

Rurum Professional
🆚
Agayalle

Tomorrow 19/6/2024
Time 40:30 mp
Fillin miller's

Rurum Professional 🆚 Agayalle Tomorrow 19/6/2024Time 4:30 pmFillin miller's Rano
18/06/2024

Rurum Professional

🆚
Agayalle

Tomorrow 19/6/2024
Time 4:30 pm
Fillin miller's Rano

18/06/2024

Rurum Professional
🆚
Agayalle

Tomorrow 19/6/ 2024
Time 4:30 pm

Filin miller's Rano

Address

Rurum Town
Rano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rurum Professional posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category