03/09/2026
Dan Majalisar Tarayya Mai Wakitar Fika/Fune Hon Engr Mohammed Buba Jajere
Ya kammala hako rijiyar burtsatse a Garin Tuje dake unguwar Kollere/Kafaje a karamar hukumar fune.
muna godiya da wannan gudumawar Hon Jajere.