KANO TA DABO

KANO TA DABO Kano ta Dabo jallabar Hausa. Garin da ba Kano ba Dajin Allah. Kaga Kano daga duk inda kake.

Dangi interchange at Night.
14/09/2023

Dangi interchange at Night.

12/09/2023

Na zauna a Staff Room sai n ji an kaɗa ƙararrawar shiga Aji. Daidai wannan lokacin na zuba Shayi zan fara sha. Bisa ƙa'ida da dokar makaranta, in aka kaɗa ƙararrawa wajibi ne kowane Malami ya shiga Aji. Dole ta saka na haƙura da shayin saboda zafi.

Da na fito waje sai naga wani ma'aikacin shara, na yi masa murmushi na ɗauki shayi na ba shi. Sai ya zo bayan an tashi daga makaranta ya ce, shekarata biyar ina aiki a wajen nan, ba wanda ya taba yi mini murmushi b***e ya bani kofin shayi...!

Malami ya ce, babu komai, ai girmamawa ce ta sa na baka, mu muslumai muna girmama mutane da kuma mutunta su musamman a wajen nema Halal.

Wannan mai sharar sai ya ce, ko kasan digiri na 2! Wahalar rayuwa ce d kuma rashin aikin yi ta sanya na karbi aikin share-share na ke yi....!

Malami y yi mamaki, ya ce, tun da Juma'a ana tashi da wuri daga aiki; kazo gidana sai mu tattauna.

Da yazo, sai y ɗakko wasu mas'aloli a ilimin lissafi, abin mamaki ma'aikacin sharar nan ya amsa gaba ɗaya! Bayan gajeriyar tattaunawa ya fuskanci lalle wannan mutum y yi karatu amma yake aikin shara.

Ya ce, ban taba ganin wanda ya yi mini murmushi kuma ya bani abu a wajen aiki ba in ba kai ba, don kowa ya raina sana'ar da nake yi, yana ganina a wulaƙance, a ƙasƙance. Haƙiƙa addininku akwai tarbiyya a ciki da kuma tausayin al'umma. Ka sanar da ni yadda zan shiga addinin...!

"Murmushi da kuma Kofin Shayi" sun zama sanadiyyar musuluntarsa...

Ma'aiki Sallallahu alaihi wa Sallama ya ce: "Kar ku raina kyakkyawan aiki komai ƙanƙantarsa, ko da kuwa ka yi faran-faran ne ga ɗan uwanka"

Perfect shot of Gidan Ado Bayero.
10/09/2023

Perfect shot of Gidan Ado Bayero.

10/09/2023

In kana karanta tarihi ne kaɗai zaka san girma da kuma darajar Sayyidina Rasulullahi Sallallahu alaihi wa Sallama!
Kano ta Manzon Allah ce.

Beauty of Kano. Sabuwar Kofa
10/09/2023

Beauty of Kano. Sabuwar Kofa

08/09/2023

Address

Nassarawa
Nasarawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KANO TA DABO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category