HausaSports.com

HausaSports.com Hausa sport news at your door step

27/11/2020

Ku biyo mu domin samun Labarin wasanni...

30/08/2020

Kungiyan ƙwallon Arsenal ta ci nasara akan Liverpool a wasan Community Shield wanda ake fara buɗe shafin wasanni a ingila. Arsenal 1-1 LiverpoolBugun Fenariti: Arsenal 5-4 Liverpool TAKAITACCE: • P…

30/08/2020

A Karon farko tun bayan da aka k**a dan wasan baya na Manchester united da laifin tada zaune tsaye da kuma yunkurin bayar da cin hanshi a kasar girka dan wasan ya bayyana cewa ‘yan sandan da …

30/08/2020

A Karon farko tun bayan da aka bayyana cewa ya kamu da cutar korona, dan wasa Pogba ya bayyana cewa yana samun sauki sosai daga cutar duk da cewa ba yajin wasu alamu da suke nuni da cewa yana dauke…

28/08/2020

Rahotanni daga kasar Spain sun tabbatar da cewa shahararren dan wasan kwallon kafa na Barcelona Lionel Messi yayi wata tattauna wa da Neymar ta sirri akan batun barin Messi kungiyar ta Barcelona. A…

28/08/2020

CHAMPIONS LEAGUE: UEFA tana la’akari da ci gaba da kafa-ɗaya a wasan Zakarun Turai. Shugaban UEFA, Aleksandr Ceferin, ya ce salon wasan zakarun turai ta Champions League kafa ɗaya wanda aka f…

28/08/2020

Abu ɗaya zai sa Messi ya tsaya a Barcelona, shi ne Bartomeu ya yi Murabus nan da nan, mai takaran shugabancin Barcelona ya faɗa. Barca kar ta fidda ran cewa ɗan wassan ƙwallon Argentina, Lional Mes…

26/08/2020

Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham ta shirya domin sayen tsohon mai tsoron ragar kungiyar kwallon kafa ta Ingila, Man City da kuma Burnley wato Joe Hart.Mai tsaron raga Hart mai shekaru talatin da …

26/08/2020

Kungiyar kwallon kafa ta Southampton ta saye mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa ta Ghana wato Mohammed Salisu daga kungiyar kwallon kafa ta Real Valladolid akan kuɗi pan miliyan goma da dubu ɗa…

25/08/2020

Bayanai daga kasar Spain sun tabbatar da cewa Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona tace shahararren dan wasa Messi zai bar kungiyar ta Barcelona. Kungiyar ta Barcelona ta tabbatar da hakan yau talata…

19/08/2020

Ronald koeman ya amince da dokokin da kungiyar ta Barcelona ta gindaya bayan president Joseph Bartomeu yace yana tunanin koeman shine wanda zai maye gurbin satien sannan ya jagorancin kungiyar a ka…

14/08/2020

PSG ta samu nasara ne bayan da ɗan wasan ta Eric Choupo-Moting ya zira kwallon a ragar Atalanta a minti na uku cikin karin lokaci a birnin Lisbon ranar Laraba.Da farko dai, ɗan wasan kungiyar kwall…

Address

Minna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HausaSports.com posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to HausaSports.com:

Share