Fc Mashi Selected Football Club, Mashi

Fc Mashi Selected Football Club, Mashi Dan cigaban Al'umma

Up Mashi Selected
09/10/2023

Up Mashi Selected

Take the risk or  lose the chance talents without working hard is nothing(RABILU ULLIYA)
07/10/2023

Take the risk or lose the chance talents without working hard is nothing
(RABILU ULLIYA)

07/10/2023
Masha Allah kaftin ya daga PMB Cup tare da tsabar kudi 500,000 up Mashi Selected
07/10/2023

Masha Allah kaftin ya daga PMB Cup tare da tsabar kudi 500,000 up Mashi Selected

Ya kaba Mashi Selected nasara a wannan wasa dan Alfarmar manzon Allah
06/10/2023

Ya kaba Mashi Selected nasara a wannan wasa dan Alfarmar manzon Allah

Cikin yardar Allah mun tsallaka zuwa wasan karshe na cin kofin tsohon shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari muna yima ...
29/09/2023

Cikin yardar Allah mun tsallaka zuwa wasan karshe na cin kofin tsohon shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari muna yima Fc Mashi Selected fatan daukar wannan kofi jinjina ga yan wasan mu damasu horas dasu da dumbin magoya bayan mashi Selected Allah ya kara tabbatar mana da nasara a ko wane lokaci Amin

Sakamakon wasu uzurirrika anda daga wasan mu yau har sai Ranar Alhamis insha Allahu wasan semi final FC Mashi Selected v...
24/09/2023

Sakamakon wasu uzurirrika anda daga wasan mu yau har sai Ranar Alhamis
insha Allahu wasan semi final FC Mashi Selected vs Maiadua united
Venue sarki Umar faruq stadium Daura
Time:4:00pm
Allah ya tabbatar mana da nasara

28/01/2022

Wasan Sada zumunci
FC Mashi Selected vs Katsina Pillars
Yau juma'a 28-1-2022
A filin wasa na Mashi Model primary school
4:00pm muna Yima Fc Mashi selected fatan samun nasara
Sanarwa daga Fc Mashi Selected Media Murtala Malam Niga

13/01/2022

Wasan Sada zumunci a gobe
FC MASHI SELECTED VS FC BLANCE KT
Juma'a; 14-1-2022
Wuri ; Mashi Model primary school
Lokaci; 4:00 pm
Muna Yima Fc Mashi Selected fatan samun nasara
Signed Murtala Malam Niga Fc Mashi Selected Media

WINNERS NAVER QUIT AND QUITTERS NEVER WIN(NASIRU KIRYA)
18/12/2021

WINNERS NAVER QUIT AND QUITTERS NEVER WIN(NASIRU KIRYA)

Address

Along Katsina Daura Road
Mashi
MASHI

Telephone

+2348039497572

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fc Mashi Selected Football Club, Mashi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fc Mashi Selected Football Club, Mashi:

Share

Category