Muso Juna

Muso Juna Allah Yana Cewa Lallai Musulmai ƴan Uwan Juna Ne Dan Haka Muso Juna Ƴan Uwa🌹

18/01/2026
Allahumma Salli Ala Sayyidina Muhammad Wa Alihi Wa Dalilin🌹
24/06/2025

Allahumma Salli Ala Sayyidina Muhammad Wa Alihi Wa Dalilin🌹

Labbaika Ya Rasulillah S A W W 🌹
24/06/2025

Labbaika Ya Rasulillah S A W W 🌹

Muhammadurrasulillah🌹(S,A,W)
24/06/2025

Muhammadurrasulillah🌹(S,A,W)

24/06/2025

Mufa Kowa namu ne Kuji 🌹🙏 Prof. Ibrahim Maqari Follow 4 follow

Na ji buƙata mai ƙarfi a zuciyata; ta roƙon masoya da a yawaita haɗuwar zumuncin Sallah, a shirya taruruka a waje ɗaya, ...
24/06/2025

Na ji buƙata mai ƙarfi a zuciyata; ta roƙon masoya da a yawaita haɗuwar zumuncin Sallah, a shirya taruruka a waje ɗaya, a haɗu a sada zumunci, kuma a tattauna abubuwan da s**a shafi zamantakewarmu a Musulunce..
Kada a damu da abinda za a ci, a sha, ma'anar taron ta fi muhimmanci akan bikin.

Address

Madukellumi
Mallam Sidi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muso Juna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share