Hausa Football Daily Report

Hausa Football Daily Report Barka da zuwa wanna shafin namu na Hausa Football Daily Report shafin da zai Dunga kawo maku Labaran wasanni kwallon Kafa na duka Kungiyoyi a harshen Hausa.

21/05/2025

This guy his scammer his scamming people he scammed his scamming people

🚨🔵| A Hukumance" Kungiyar Kwallon Kafa Ta PSG Ta Tsige Kungiyar Arsenal Daga Gasar Zakarun Turai Bayan Da Ta Yiwa Arsena...
07/05/2025

🚨🔵| A Hukumance" Kungiyar Kwallon Kafa Ta PSG Ta Tsige Kungiyar Arsenal Daga Gasar Zakarun Turai Bayan Da Ta Yiwa Arsenal Gida Da Waje, Yanzu Za'a Fafata Wasan Karshe Tsakanin Inter Milan Da PSG A Karshen Wannan Watan,

HAUSA FOOTBALL DAILY REPORT

WASAN KARSHE NA GASAR ZAKARUN TURAI 🏆PSG VS INTER MILAN
07/05/2025

WASAN KARSHE NA GASAR ZAKARUN TURAI 🏆
PSG VS INTER MILAN

PSG sun haura zuwa wasan karshe na Gasar zakarun Turai bayan doke arsenal da sukayi gida da waje.
07/05/2025

PSG sun haura zuwa wasan karshe na Gasar zakarun Turai bayan doke arsenal da sukayi gida da waje.

HT: 🇫🇷Paris Saint-Germain 1-0 Arsenal🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 (Agg 2-0). 27' Fabián Ruiz Peña ⚽️
07/05/2025

HT: 🇫🇷Paris Saint-Germain 1-0 Arsenal🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 (Agg 2-0).

27' Fabián Ruiz Peña ⚽️

Dubi inda Declan Rice yake lokacin da za'a fara wannan harin, kalli kuma yadda ya hanzarta ya je yayi ceto.
07/05/2025

Dubi inda Declan Rice yake lokacin da za'a fara wannan harin, kalli kuma yadda ya hanzarta ya je yayi ceto.

27' GOOOAL Fabian Ruiz ya ci 🇫🇷 Paris Saint-Germain 1-0 Arsenal 🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 (Agg 2-0)
07/05/2025

27' GOOOAL Fabian Ruiz ya ci

🇫🇷 Paris Saint-Germain 1-0 Arsenal 🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 (Agg 2-0)

11 Farkon inter Milan Domun karawa da FC Barcelona 🇪🇦
06/05/2025

11 Farkon inter Milan Domun karawa da FC Barcelona 🇪🇦

11 Farkon FC Barcelona Domun karawa da inter Milan 🇮🇹.
06/05/2025

11 Farkon FC Barcelona Domun karawa da inter Milan 🇮🇹.

Lautaro Martinez zai kasance a sahun farko ya yin fafatawarsu da Barcelona.
06/05/2025

Lautaro Martinez zai kasance a sahun farko ya yin fafatawarsu da Barcelona.

🏟️ Filin Wasa Na San Siro Mallakin Kungiyar Inter Milan Ya Kammala Shiryawa Tsaf Domin Ƙarɓar Bakuncin Wasan Kusa Dana K...
06/05/2025

🏟️ Filin Wasa Na San Siro Mallakin Kungiyar Inter Milan Ya Kammala Shiryawa Tsaf Domin Ƙarɓar Bakuncin Wasan Kusa Dana Karshe Na Gasar Zakarun Turai A Daren Yau Tsakanin Kungiyar Barcelona Da Inter Milan,

HAUSA FOOTBALL DAILY REPORT

Address

Lagos
100001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Football Daily Report posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category