26/04/2022
Alhamdulillah! 🙏
Bayan Sace wancan account da akayi me controlling page dinmu nada, yanzu mun samu daman bude wani sabon page. Dafatan za ana bibiyanmu domin sanin abunda Ganuwan Gabas Kumo ke ciki.
Bissalam. 🙏