Inna masoyan asali

Inna masoyan asali Wanna page munyishine akan masoya

a wannan tsarin modern adashe zaka iya tara dukkan kuɗaɗen da kake buƙata cikin sauƙi sabon tsari ne da zaka iya siyan U...
28/04/2023

a wannan tsarin modern adashe zaka iya tara dukkan kuɗaɗen da kake buƙata cikin sauƙi sabon tsari ne da zaka iya siyan Unit ɗin ka a kullum ko duk randa kaso kuma ka tara kuɗin ka domin yin jari ko haɗa akwatin lefe kokuma biyan kuɗin makaranta.

Munada kyakkyawan tsari me aminci wanda Shehu Rahinat Na'Allah ya tsara shi bisa dokokin ƙasa da kuma tabbatar da kare haƙƙin kowa.

kai tsaye zaka iya Rijista a yau kuma a kyauta ka mallaki wani tsagi na ajjiyar ka cikin sauƙi da kyakkyawan tsarin Albadar Global Agency Ltd ku tuntuɓe mu ta WHATSAPP 08086251045

20/04/2023

RAMADAN: Tunatarwa Ta Ashirin Da Tara

BANKWANA DA WATAN RAMADANA

Muna godiya ga Allah ya bamu damar yin Azumin watan Ramadana da ranmu da lafiyar mu.

Allah ya saukar mana da Albarka, Alkhairi, Falala, Wadata, Ni'ima, Gafara, Rahama, Lafiya mai Amfani, kwanciyar hankali a garemu da Zuri'armu, da Musulmai Baki ɗaya, Allah ka ƴanta mu a cikin wannan watan, Allah ka zaunar mana da ƙasar mu lafiya, Allah ka yafe Mana zunubanmu, Allah yakarbi ibadunmu. Amin

15/04/2023

RAMADAN: Tunatarwa Ta Ashirin Da Hudu

MUYI KOKARI MU AIKATA AYYUKAN ALKHAIRI A RAMADAN

Ana so bawa ya kasance mai yawan ibadah a kowanne yanayi da kuma kowanne lokaci, sannan kuma ana a cigaba da aikata ayyukan Alkhairi, kamar Qiyamul laili, sadaqa da kuma kame baki daga barin maganganun da basu dace ba.

Ya Allah ka datar da mu a cikin waɗannan kwanaki masu albarka, Allah kai ne mai afuwa ka yi mana afuwa, ka gafarta mana da iyayenmu da dukƙan musulmi baki ɗaya. Amin

14/04/2023

RAMADAN: Tunatarwa Ta Ashirin Da Biyu

SALLAR TAHAJJUD (QIYAMULLAIL)

Annabi (SAW), ya ce:
Sallar Qiyamullail ita ce nafila mafi daraja, kuma Allah yana kaunarta, yace: Yinta alamace ta tsoron Allah, kuma tana goge zunuban bawa, kuma mu sababi ce ta samun Rahamar bawa, tana cikin abin da bawa ya ke yi don nunawa Ubangijinsa godiyarsa ga ni'mar da ya yimasa, kuma lokacin da Allah yafi kusa da bawa shi ne cikin dare.

Ya Allah ka datar da mu a cikin waɗannan kwanaki masu albarka, Allah kai ne mai afuwa ka yi mana afuwa, ka gafarta mana da iyayenmu da dukƙan musulmi baki ɗaya. Amin.

A yaɗa (sharing) domin al'umma su amfana.

06/01/2023

DEAR KI RANTSE DA ALLAH YAU KINYI WANKA

01/01/2023

MASOYA YAUPHA ZAMUZO MAKU DA SHIRNIN.WAYE BAIDA BUDURWA

Alhamdulilahh
30/12/2022

Alhamdulilahh

30/12/2022

Masoya brka dagani waanan jumma tawanan karshhen shekkarea

29/03/2022

Hmmmm bakomai

25/02/2022

Friday

Address

Kaura

Telephone

+2347069614084

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Inna masoyan asali posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share