SVC Snooker Association

SVC Snooker Association Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SVC Snooker Association, Sports League, Sha'iskawa, Katsina.

Wasan da aka buga na third place a wasan gasa Wanda manhajar Moniepoint ta dauki nauyi, a jiya Juma'a 22/9/2023. A inda ...
23/09/2023

Wasan da aka buga na third place a wasan gasa Wanda manhajar Moniepoint ta dauki nauyi, a jiya Juma'a 22/9/2023. A inda Saeed Abba samu nasarar doke Mal. Saif da wasa 2-0

Gasar Moniepoint snooker championship wacce za'a doka a yammacin yauJuma'a 22/9/2023Lokaci 4:30Filin wasa na Sha'iskawa ...
22/09/2023

Gasar Moniepoint snooker championship wacce za'a doka a yammacin yau

Juma'a 22/9/2023
Lokaci 4:30
Filin wasa na Sha'iskawa viewing center Katsina.

Zaa iya bibiyar wasan kai tsaye () a shafin Katsina post Katsina Post Katsina Post HAUSA

Zakakuran yan wasan da zasu doka wasan karshen (Final) sune
Aliyu Chee (Sha'iskawa) Vs Wizzy (Abdullahi plaza)

Third plays

Mal. Saif Vs Saeed Abba

21/09/2023

Welcome to SVC Snooker Association

Address

Sha'iskawa
Katsina

Telephone

+2348148737444

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SVC Snooker Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category