15/05/2025
IDAN KAI LAMBA 7 KO 11 NE, to WANNAN VIDEO TAKA CE!
Kana son samun karin dama wajen zura kwallo?
To wannan bidiyo yana bayyana dabarun da za su taimaka maka kara hatsari a gaba!
👇 Ka fada mana a comments - kai winger ne ko striker?