Kwankwasiyya support KTN mai'adua.

Kwankwasiyya support KTN mai'adua. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwankwasiyya support KTN mai'adua., Sports, Mai'adua local government, Katsina.

10/02/2021

Thanks

16/01/2021

Matawalle is Back IZZAR SO Continuation

20/12/2020

Rahotannin da ke zuwa ma DCL Hausa sun ce ana zullimin ‘yan bindiga sun yi garkuwa da daliban makarantar Islamiyya a karamar hukumar Dandume a ranar Asabar din nan da daddare. Jaridar Katsina…

24/08/2020

SALLAR JANA'IZA tanada KABBARA guda hudu, sannan a tsaye akeyinta, babu sujjada, ba ruku'i, sannan babu zaman tahiya...

1:: Kabbarah ta farko karatun FATIHA

2:: Kabbara ta biyu SALATI GA ANNABI MUHAMMAD (IBRAHIMIYYA)

3::. Kabbara ta Uku yiwa mamaci Adduah

4::. Kabbara Ta hudu yiwa yan uwa da s**a mutu da Wanda SUKE RAYE ko mace Kona muji ko babba ko yaro adduah

Sallama Daga SALLA kamar Yanda ake sallamewa cikin sallah.

Allah yasa mu cika da kalmar SHAHADA, ya yafemana dukkan kurakuranmu, wadannan masifu da s**a addabi duniya Allah ya kawo mana mafita.

Address

Mai'adua Local Government
Katsina
ABDULRAZAQ

Telephone

07062593058

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya support KTN mai'adua. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category