Real Madrid World

Real Madrid World Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Real Madrid World, Sports Club, Katsina.

Muna taya Ronaldo Barka da murnar zagayowar ranar haihuwarshi.▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁Ga irin nasarorin da yasamu:▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁...
04/02/2021

Muna taya Ronaldo Barka da murnar zagayowar ranar haihuwarshi.
▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁
Ga irin nasarorin da yasamu:
▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁
🏆Champions league x5
🏆FIFA Club World Cup x4
🏆UEFA super cup x3
🏆Premier league x3
🏆La liga x2
🏆Copa del rey x2
🏆Spanish super cup x2
🏆Serie A x2
🏆Italian super cup x2
🏆English super cup x2
🏆Portuguese super cup x1
🏆UEFA nations league x1
🏆European champion x1
▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁
🥇Top scorer x17
🥇player of the year (portugal) x10
🥇Ballon D'or x5
🥇Player of the year x5
🥇UEFA best player x3
The best men's player x2
▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁
⌾Yabuga wasanni 1043
⌾Yaci kwallaye 762 (yafi kowa)
⌾Yayi assists 266.

Group admin✍️

Yanzu haka Varane ne kadai CB da yake lafiyayye a cikin team din Real madrid a yayin karawa da Huesca🔷Nacho har yanzu ya...
02/02/2021

Yanzu haka Varane ne kadai CB da yake lafiyayye a cikin team din Real madrid a yayin karawa da Huesca

🔷Nacho har yanzu yana killace sakamakon cutar corona virus.
🔷Sergio Ramos har yanzu baida cikakkiyar lafiyar tunkarar wasa.
🔷Militao ya samu jan kati a karawar Madrid da Levante.

Group admin✍️

Saura kadan Rodrygo yadawo fagen fama. Yanzu haka yafara gudu acikin fili amma ba tareda kwallo ba.
02/02/2021

Saura kadan Rodrygo yadawo fagen fama. Yanzu haka yafara gudu acikin fili amma ba tareda kwallo ba.

Wasannin Real Madrid acikin watan february.▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁⬤Huesca vs Real Madrid (6-2-2021).⬤Real Madrid vs Getafe (9...
02/02/2021

Wasannin Real Madrid acikin watan february.
▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁▁
⬤Huesca vs Real Madrid (6-2-2021).

⬤Real Madrid vs Getafe (9-2-2021).

⬤Real Madrid vs Valencia (14-2-2021).

⬤Real Valladolid vs Real Madrid (20-2-2021).

⬤Atalanta vs Real Madrid (24-2-2021).

⬤Real Madrid vs Real Sociedad (27-2-2021).

Hala Madrid

Group admin✍️

Ina muka Kwana Akan Makomar Ramos a Real Madrid Real madrid ta amince Ramos ya kara tsawaita zaman sa a kungiyar amma za...
31/01/2021

Ina muka Kwana Akan Makomar Ramos a Real Madrid

Real madrid ta amince Ramos ya kara tsawaita zaman sa a kungiyar amma zata zaftare masa kashu 10% na albashin sa

Amma Ramos yaki amincewa da wannan tsarin inda yace sai dai su cigaba da biyan shi yadda suke bashi ba rage ba kari

Ita kuma kungiyar taki amincewa da kudirinsa inda tace koya karbi tayin ta ko ya bar kungiyar zuwa wata kungiyar

Ita kungiyar Real madrid tana nazari a kan yadda matsalar kudin shiga na rashin yan kallo da kudin shiga na kungiyar kullum raguwa yake kar ta amince da kudirin sa kar azo wani mataki ta kasa biyan sa

Group admin✍️

PSG na Yuƙurin Ɗaukar Sergio Ramos, Bayanda yaƙi Ƙarawa Real Madrid Kwantiragi.Mataimakin kocin Real Madrid David Betton...
30/01/2021

PSG na Yuƙurin Ɗaukar Sergio Ramos, Bayanda yaƙi Ƙarawa Real Madrid Kwantiragi.

Mataimakin kocin Real Madrid David Bettoni ya faɗa cewa kungiyar ba ta damu da kwantiragin Sergio Ramos ba. Yarjejeniyar kyaftin din Real za ta kare a wannan bazarar, duk da haka Bettoni, yayi bayanin cewa Zinedine Zidane wanda ya kebe kansa bayan gwajin gwaji na Covid-19 ya nuna yana ɗauke da ita, ya karyata ikirarin cewa akwai damuwa game da barin Sergio Ramos daga Ƙungiyar. Bettoni ya fadawa taron manema labarai cewa "Ina ganin Sergio yau da kullun, kuma a gaskiya zan iya gaya muku cewa ban damu da kwantiraginsa ba". Bafaranshen din ya kuma musanta cewa fadan na da nasaba da rashin ƙara masa kuɗi, Shi dai Sergio Ramos yanzu haka yana jinya ne bayanda yake fama da rauni a gwiwa. Bettoni ya kuma ce kungiyar ba ta yanke hukunci kan duk wani yunkuri na canza sheka ga ɗan wasan ba, bayan ficewar Martin Odegaard da Luka Jovic. Cinikin dan wasan na Sifaniya a yanzu zai kare a wannan bazarar kuma tattaunawa da Real bata cimma matsaya ba. Pochettino ya ce za a yi maraba da Ramos a PSG yayin da kulob din Ligue 1 ke ci gaba da zawarcin dan wasan na Madrid. "Bayan wata daya [a PSG] Ina neman 'yan wasa masu kwazo kwarai," in ji shi sabon kociyan na PSG.

Group Admin✍️

✯︎MATCH DAY✯︎REAL MADRID VS LEVANTEVenue: Alfredo di stefanoTime: 4:15pmCompetition: La liga santander.
30/01/2021

✯︎MATCH DAY✯︎

REAL MADRID VS LEVANTE

Venue: Alfredo di stefano
Time: 4:15pm
Competition: La liga santander.

Tun daga shekarar 2018/19, Yan wasan baya na Real madrid sunci kwallaye 46, hakan yasa s**a zamo na biyu da s**afi cin k...
30/01/2021

Tun daga shekarar 2018/19, Yan wasan baya na Real madrid sunci kwallaye 46, hakan yasa s**a zamo na biyu da s**afi cin kwallaye bayan Benzema da yakeda kwallaye 72. Sai Gareth Bale da yazo kusa da kwallaye 17.

Sergio Ramos yaci kwallaye 16 shi kadai. Sauran 'yan wasan bayan sun hada da:
Varane (3)
Marcelo (2)
Nacho (2)
Carvajal (1)
Mendy (1)
Militao (1).

Kulob guda hudu ne kadai daga manyan league biyar s**afi yan wasan bayan Madrid yawan zura kwallo a raga. A kaka biyu da s**a gabata Yan wasan bayan sun zura kwallaye 26 jumulla.

GROUP ADMIN✍️

Akwai yiwuwar masu tsaron bayan Real madrid (centre back) guda biyu zasu kasance Alaba da Varane a kaka mai zuwa. Sai Mi...
29/01/2021

Akwai yiwuwar masu tsaron bayan Real madrid (centre back) guda biyu zasu kasance Alaba da Varane a kaka mai zuwa. Sai Militao, Nacho da Chust a matsayin 'yan benchi.

Ku shirya yin bankwana da Sergio Ramos a Real madrid, domin alamu suna nuna zaman Ramos ya kusa zuwa karshe a madrid.

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Madrid World posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category