Dandalin wasan kwallon kafa

Dandalin wasan kwallon kafa Sahihan labarai da s**a shafi kwallon kafa daga ko ina a fadin duniya ��

🎉🎊👏🏽TAYA MURNA GA KUNGIYAR REAL SOCIEDAD NA SAMUN NASARAR LASHE GASAR COPA DEL RAY.👏🏽👏🏽
18/04/2026

🎉🎊👏🏽TAYA MURNA GA KUNGIYAR REAL SOCIEDAD NA SAMUN NASARAR LASHE GASAR COPA DEL RAY.👏🏽👏🏽

🔴⚪ATLETICO MADRID TA SHA KASHI A HANNUN🔵⚪ REAL SOCIEDAD A WASAN KARSHE NA COPA DEL RAY Inda s**a buga 2-2 wanda hakan ya...
18/04/2026

🔴⚪ATLETICO MADRID TA SHA KASHI A HANNUN🔵⚪ REAL SOCIEDAD A WASAN KARSHE NA COPA DEL RAY

Inda s**a buga 2-2 wanda hakan ya kai su ga bugun daga kai sai mai ratson raga.☠️⚔️
▪️▪️ATM ✌🏽
▪️▪️▪️RSD✌🏽☝🏽

@▪️ DANDALIN WASAN KWALLON KAFA

YAU FARA GOBE BAQA ❤️/💔Wannan itace kwallon kafa.@ Dandalin wasan kwallon kafa
08/04/2026

YAU FARA GOBE BAQA ❤️/💔

Wannan itace kwallon kafa.

@ Dandalin wasan kwallon kafa

BARCELONA X ATLETICO MADRID 🇪🇦Wasa nawa kuke ganin Barcelona zata iya lashewa ba tare da dan wasan ta  mai muhimmanci ba...
01/04/2026

BARCELONA X ATLETICO MADRID
🇪🇦
Wasa nawa kuke ganin Barcelona zata iya lashewa ba tare da dan wasan ta mai muhimmanci ba? RAPHINHA 🇧🇷
👇🏽👇🏽

▪️ wasan kwallon kafa

01/04/2026
An cimma yarjejeniya 👍🏽▪️Dandalin wasan kwallon kafa
12/02/2026

An cimma yarjejeniya 👍🏽

▪️Dandalin wasan kwallon kafa

🚨𝑫𝑨 𝑫𝑼𝑴𝑰 𝑫𝑼𝑴𝑰 : Paris Saint-Germain da Barcelona suna matakin karshe kan yarjejeniyar 𝑫𝑹𝑶! ❤️💙🔜Saboda kyakkyawar alaƙar ...
25/01/2026

🚨𝑫𝑨 𝑫𝑼𝑴𝑰 𝑫𝑼𝑴𝑰 : Paris Saint-Germain da Barcelona suna matakin karshe kan yarjejeniyar 𝑫𝑹𝑶! ❤️💙🔜

Saboda kyakkyawar alaƙar da ke tsakanin su, PSG ba za ta biya sharadin kudin sakin sa ba €6m, sai dai tana tattaunawa kai tsaye da Barça kan kuɗi kaɗan fiye da hakan.
Dro ya riga ya amince ya koma PSG kamar yadda aka bayyana makon da ya gabata…
… 𝗭𝗔'𝗔 KA𝗠𝗠𝗔L𝗔 𝗡𝗔𝗡 𝗕𝗔𝗗𝗔 𝑱𝑰𝑴𝑨𝑾𝑨 𝑩𝑨 ! 💣✨

▪️𝑫𝑨𝑵𝑫𝑨𝑳𝑰𝑵 𝑾𝑨𝑺𝑨𝑵 𝑲𝑾𝑨𝑳𝑳𝑶𝑵 𝑲𝑨𝑭𝑨

𝑰𝑵𝑨 𝑪𝑰𝑲𝑨𝑲𝑲𝑼𝑵 𝒀𝑨𝑵 𝑩𝑨𝑹𝑪𝑬𝑳𝑶𝑵𝑨 𝑺𝑼𝑲𝑬?𝑩𝑨 𝒀𝑨𝑵 𝑩𝑨𝑵𝑨 𝑩𝑨𝑹ç𝑨 𝑩𝑨. ❤️💙A saka mana sunan wadannan yan wasan a comment.👇🏽??-??▪️𝒅𝒂𝒏𝒅𝒂𝒍𝒊...
25/01/2026

𝑰𝑵𝑨 𝑪𝑰𝑲𝑨𝑲𝑲𝑼𝑵 𝒀𝑨𝑵 𝑩𝑨𝑹𝑪𝑬𝑳𝑶𝑵𝑨 𝑺𝑼𝑲𝑬?
𝑩𝑨 𝒀𝑨𝑵 𝑩𝑨𝑵𝑨 𝑩𝑨𝑹ç𝑨 𝑩𝑨. ❤️💙

A saka mana sunan wadannan yan wasan a comment.👇🏽??-??

▪️𝒅𝒂𝒏𝒅𝒂𝒍𝒊𝒏 𝒘𝒂𝒔𝒂𝒏 𝒌𝒘𝒂𝒍𝒍𝒐𝒏 𝒌𝒂𝒇𝒂

🗣️ John Terry: “Duk ahalina magoya bayan West Ham ne. a wani wasa da na zura musu ƙwallo. Lokacin da na je yin murna a g...
14/11/2025

🗣️ John Terry: “Duk ahalina magoya bayan West Ham ne. a wani wasa da na zura musu ƙwallo. Lokacin da na je yin murna a gaban magoya bayansu, sai na hango kawuna da mahaifina a cikin taron, suna ihu suna zagi na.”

LABARIN BAN DARIYA😆😂

▪️ Dandalin wasan kwallon kafa

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin wasan kwallon kafa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share