Duniyar Kwallon Kafa

Duniyar Kwallon Kafa Shafin; Labarai, Ra'ayoyi da Sharhi

Wannan shafi an kikireshi ne domin kawo labarai, sharhi da ra'ayoyin jaridu, masana da magoya bayan kwallon kafa na duniya a yaren harshen Hausa

Shin kun ji ciwon rashin fitowar Nigeria zuwa World Cup?
16/11/2025

Shin kun ji ciwon rashin fitowar Nigeria zuwa World Cup?

Wanne abu guda daya ka sani na musamman da Harry Kane ya kware a kai?
30/10/2025

Wanne abu guda daya ka sani na musamman da Harry Kane ya kware a kai?

Idan har ka sanshi, to kai ba dan bana bakwai bane a kallon ball πŸ˜ƒ
30/10/2025

Idan har ka sanshi, to kai ba dan bana bakwai bane a kallon ball πŸ˜ƒ

Kun san me Vinicius ya gayawa Alonso lokacin da aka cireshi a wasan Barcelona?β€œKo da yaushe ni, ko da yaushe ni, tafiya ...
29/10/2025

Kun san me Vinicius ya gayawa Alonso lokacin da aka cireshi a wasan Barcelona?
β€œKo da yaushe ni, ko da yaushe ni, tafiya zanyi daga kungiyar, gara na tafi kawai.”

Me zaku ce?

Dani Carvahal kamar ya girmi yayi musatayya da Lamine Yamal.Bayan haka kasarsu daya.Wannan kamar zubar da girma ne.
27/10/2025

Dani Carvahal kamar ya girmi yayi musatayya da Lamine Yamal.
Bayan haka kasarsu daya.
Wannan kamar zubar da girma ne.

Wasu lokutan jinya tana kashe β€œyan wasa 😒
27/10/2025

Wasu lokutan jinya tana kashe β€œyan wasa 😒

ANYA VINICIUS BA SHIRIN BARIN REAL MADRID YAKEYI BA KUWA
27/10/2025

ANYA VINICIUS BA SHIRIN BARIN REAL MADRID YAKEYI BA KUWA

27/10/2025

Shin yaya zata kaya a wasan gobe?
Duk wanda ya canka dai-dai, yana da kyautar kati na N1,000.


27/10/2025

LIONEL MESSI

26/10/2025

SUNAYEN WADANDA SUKAYI HARSASHE DAI-DAI A WASAN EL-CLASICO NA YAU, KOWANNENSU ZAI SAMU KATIN WAYA NA N1,000.
Salen Waratallawa
Abba Yusif Gulu
Kabiru Aminu Bichi

MUNA TAYAKU MURNA.

TA CANZA ZANIREAL MADRID 2 - 1 BARCELONA
26/10/2025

TA CANZA ZANI
REAL MADRID 2 - 1 BARCELONA

Address

Kano
7110102

Telephone

+2348130333473

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar Kwallon Kafa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category