Fc fako warriors dorayi

Fc fako warriors dorayi wannan page na FC faqo warriors NE labaran club dinkadai zamuriqa wallafawa football news

Allah yakara daukaka fc fako warriors dorayi  ameen summa ameen
27/07/2019

Allah yakara daukaka fc fako warriors dorayi ameen summa ameen

Gafaranan
26/07/2019

Gafaranan

22/07/2019
Sh*tarihi hakayake dama maimaita kansaykeyi dama  ALHAMDULILLAH mun godewa allah
22/07/2019

Sh*tarihi hakayake dama maimaita kansaykeyi dama ALHAMDULILLAH mun godewa allah

ALHAMDULILLAH
22/07/2019

ALHAMDULILLAH

Assalam aranar lahadi 21-july-2019 kungiyar kwallan kafa ta FAKO WARRIORS DORAYI zata fafata da kungiyar kwallan Kafa ta...
21/07/2019

Assalam
aranar lahadi 21-july-2019 kungiyar kwallan kafa ta FAKO WARRIORS DORAYI zata fafata da kungiyar kwallan Kafa ta PSG DORAYI. Amataki na karshe Allah yabamu sa a ameen summa ameen

Alhamdullah muna godiya GA Allah daya bamu sa a a wasanmu name you Allah ya taimakemu ameen summa ameen
19/07/2019

Alhamdullah muna godiya GA Allah daya bamu sa a a wasanmu name you Allah ya taimakemu ameen summa ameen

Assalam Ayaune 19-july-2019 kungiyar kwallan kafa ta FAKO WARRIORS DORAYI zata fafata da kungiyar kwallan kafa ta ALVES ...
19/07/2019

Assalam
Ayaune 19-july-2019 kungiyar kwallan kafa ta FAKO WARRIORS DORAYI zata fafata da kungiyar kwallan kafa ta ALVES DORAYI a filing taya Allah yabamu sa a amen summa ameen

Alhamdulillah godiya tatabbbata GA Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai Allah yabamu nasara a wasanninmu na gaba am...
17/07/2019

Alhamdulillah godiya tatabbbata GA Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai
Allah yabamu nasara a wasanninmu na gaba ameen

Allah yabamu nasarra gefa kwallo daya a raga munaga godiya GA Allah

Aranar laraba 17-july-2019 couch dan ABBA zai dora ainda yatsaya wata zai cigaba da horar da kungiyar kwallan kafa take ...
15/07/2019

Aranar laraba 17-july-2019 couch dan ABBA zai dora ainda yatsaya wata zai cigaba da horar da kungiyar kwallan kafa take fako warriors dorayi Allah yabamu sa a ameen summa ameen

Aranar laraba 17-july2019 kungiyar kwallan kafa take fako warriors zata fafata tsakaninta da kungiyar kwallan kafa ta at...
15/07/2019

Aranar laraba 17-july2019 kungiyar kwallan kafa take fako warriors zata fafata tsakaninta da kungiyar kwallan kafa ta atlantico dorayi afilin taya Allah yabamu sa a amine summa amin

Munayiwa Nagoya bayan kungiyar kwallan kafa ta fako warriors dorayi bangajiya  Wslm
13/07/2019

Munayiwa Nagoya bayan kungiyar kwallan kafa ta fako warriors dorayi bangajiya

Wslm

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fc fako warriors dorayi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category