10/09/2021
What's on your mind?Hukumar Gudanarwa Ta Aminu kano Academy Amadadinta Da Yan wasanta Da magoya Baya suna mika sakon Ta'aziyya Bisa Rasuwar kakan Head Coach Dinta, wato Coach Habu kuffu, Dafatan Allah Yajikansa Da Gafara.
sako Daga Hukumar Gunarwa.
10/9/2021.