football News update 24

football News update 24 sports

An sallami kocin nottingham forestKwana 39 bayan yakama aiki idan yai wasa 8 bai ci ko daya ba
18/10/2025

An sallami kocin nottingham forest
Kwana 39 bayan yakama aiki idan yai wasa 8 bai ci ko daya ba

The Merseyside Derby...you just know we're dusting this off 🤝🤪
07/12/2024

The Merseyside Derby...you just know we're dusting this off 🤝🤪

🚨✅| Wani Magoyin Bayan Kungiyar Barcelona Daga Kasar Chadi Ya Yiwa Kofar Kofar Gidan Abincinsa Fyanti Da Kalar Tambarin ...
23/06/2024

🚨✅| Wani Magoyin Bayan Kungiyar Barcelona Daga Kasar Chadi Ya Yiwa Kofar Kofar Gidan Abincinsa Fyanti Da Kalar Tambarin Kungiyar Barcelona A Gidan Da Yake Sai Da Abinci,

Shin Magoya Bayan Real Madrid Zasu Rinka Siyan Abinci A Gidan Wannan Babban Magoyin Bayan Kungiyar Barcelona?

🤔🤔🤔

A Hukumance |  Ethan Mbappé mai shekaru 17 ya sanar da barin PSG! Wasanni F B N uptade
18/06/2024

A Hukumance | Ethan Mbappé mai shekaru 17 ya sanar da barin PSG! Wasanni
F B N uptade

Real Madrid ta samu tayi na neman aron ɗan wasanta Arda Güler daga ƙungiyoyi daban-daban amma amsar su itace: Zai tsayaF...
08/06/2024

Real Madrid ta samu tayi na neman aron ɗan wasanta Arda Güler daga ƙungiyoyi daban-daban amma amsar su itace: Zai tsaya
F B N uptade

07/06/2024

A hukumance: Real Madrid za ta buga gasanni BAKWAI a kakar wasa mai zuwa:

1. Gasar Zakarun Turai

2. Gasar cin kofin duniya na Kulab

3. Kofin Intercontinental

4. UEFA Super Cup

5. La Liga

6. Copa del Rey

7. Spanish Super Cup
F B N uptade

John Obi Mikel: “Ancelotti ba gwarzon mai horaswa ba ne a duniya. Mafi kyawun Mai horaswa a duniya shine Pep Guardiola, ...
06/06/2024

John Obi Mikel: “Ancelotti ba gwarzon mai horaswa ba ne a duniya. Mafi kyawun Mai horaswa a duniya shine Pep Guardiola, babu tantama.

“Yafi wahala ka lashe gasar Premier League sama da ka lashe gasar zakarun nahiyar Turai, shiyasa na ce Guardiola shine yafi ƙwarewa. A halin yanzu babu ƙungiya kamar Manchester City a duniya, kuma hakan ya faru ne saboda Pep Guardiola.

“Kyautar mafi kyawun mai horaswa na duniya kai tsaye a ba Guardiola ko Arteta, saboda abun da sukayi a Manchester City da Arsenal a wannan shekarar.” (Obi One Podcast).

• F B N uptade

02/06/2024

Magana ta kare.

Kowa ne lokaci daga litinin dinnan 03/06) 2024 Real Madrid zata sanar da daukar Mbappe.

Tun watan feburairu dan wasan ya yanke hukuncin komawa Madrid.

Shin hakan zaisa suci gaba da lashe champions league?

31/05/2024

Assalamu alaikum yan uwa da abokan arziki wannan kafa mun kirkire tane domin wallafa sahihan labaran wasanni ingantattun dan Allah a taimaka mana da shiya da like mun gode

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when football News update 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share