Aminu sani

Aminu sani Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aminu sani, Kano.
(6)

-Jimilla:🤴🎖🏆🏅
-Real Madrid ta lashe fiye da kofuna100
- La Liga= 36🏆🎖
- Champions =15🏆
- Copa del Rey=20🏆
- Club World Cup=5🏆
- Da sauran ƙananan kofuna da na tarihi.
- ⚪🟡⚫

07/06/2026

Real Madrid vs Munich

06/06/2026

Real Madrid vs ATLETICO Madrid

05/06/2026

Real Madrid vs Benfica champions league

🕋🕌Ina taya ku murnar wannan rana mai albarka ta Juma'a. Allah Ya sa mu kasance cikin bayinsa na gari, Ya shiryar da zuka...
05/06/2026

🕋🕌Ina taya ku murnar wannan rana mai albarka ta Juma'a. Allah Ya sa mu kasance cikin bayinsa na gari, Ya shiryar da zukatanmu zuwa ga alheri, Ya ba mu lafiya, zaman lafiya, da arziki mai albarka. Amin.

04/06/2026

Juventus vs Real Madrid champion league

02/06/2026

Arsenal vs PSG champions league 😳 👏

01/06/2026

Arsenal vs PSG
Champion League 🏆 2025-26

31/05/2026

Barcelona vs PSG champion league

Ku tashi Arsenal! Kusan nasara kuka yi, kuma wannan shine farkon babban labari naku. ⚽🔥Ba rashin nasara ba ne, darasi ne...
31/05/2026

Ku tashi Arsenal! Kusan nasara kuka yi, kuma wannan shine farkon babban labari naku. ⚽🔥

Ba rashin nasara ba ne, darasi ne—ku koma ku dawo da ƙarfi fiye da da. 💪

Kun riga kun nuna kuna da quality, yanzu lokaci ya yi na kammala nasara. 🎯

Gunners, ku ci gaba da yaki—kofuna suna jiran ku. 🏆

Finishing ne kawai ya rage—idan kuka gyara hakan, babu wanda zai tsayar da ku.⚡

We believe in you Arsenal—future champions! 🤍

30/05/2026

Champions League. Real Madrid

Address

Kano
700102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminu sani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share