06/02/2026
6/2/2026
A Jiya Alhamis President Abdullahi Hussain Umar Ganduje Ya Gana Da Management Dakuma Wakilan Players Na AHUG Football CLUB Inda Aka Tattauna Batutuwa Daban- Daban. A Wannan Lokacin Yasami Damar Bawa Wasu Daga Cikin 'Yan Wasan Kyauta Dan Karamusu Daramusu 'Kaimi Akan Kokarin Dasukayi A Gasar TOFA DIVISION 1 Kano State.
President Yakara Tayamu Murnar Samun Ticket Na Buga PREMIER LEAGUE KANO STATE. Allah Yabamu saaa Da Nasara.