04/06/2026
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN 😭🤲
Allah Ya yi wa babban Dan captain din total pillars Castro rasuwa. An gudanar da jana'izarsa yau da misalin ƙarfe biyu na rana.
Muna miƙa saƙon ta'aziyyarmu ga Castro, iyalai, abokai da duk masu alhinin wannan babban rashi.
Allah Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa kurakuransa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa. Allah Ya ba iyalansa da masoyansa haƙuri da juriyar wannan rashi. 🤲🤲
Allah Ya ba ka haƙuri Castro. Allah Ya kyauta bayansa. 🤲