Fabrizion Hausa

Fabrizion Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fabrizion Hausa, Sport & recreation, Kano.

Yau ranar goge rainice.Wakuke tunanin zaiyi nasara?
10/03/2024

Yau ranar goge rainice.

Wakuke tunanin zaiyi nasara?

Shekaru 16 da kwanaki 243, Trey Nyoni ya zama ɗan wasa mafi ƙarancin shekaru a Liverpool da ya fafata gasar FA Cup.Kalma...
29/02/2024

Shekaru 16 da kwanaki 243, Trey Nyoni ya zama ɗan wasa mafi ƙarancin shekaru a Liverpool da ya fafata gasar FA Cup.

Kalma daya tak Akan jurgen klop

Kungiyar Liverpool ce zakarar kopin carabao na ingila a wannan kakar bayan da tayi nasara akan Chelsea da ci 1 - 0
25/02/2024

Kungiyar Liverpool ce zakarar kopin carabao na ingila a wannan kakar bayan da tayi nasara akan Chelsea da ci 1 - 0

A halin yanzu Chelsea sunshiga gaban man city afilinsu na Etihad
17/02/2024

A halin yanzu Chelsea sunshiga gaban man city afilinsu na Etihad

Yadda kungiyar kwallon kafa ta durtmond tayiwa danwasa sabestian Haller maraba da dawowa kungiyar bayan zamowarsa zakara...
15/02/2024

Yadda kungiyar kwallon kafa ta durtmond tayiwa danwasa sabestian Haller maraba da dawowa kungiyar bayan zamowarsa zakaran gasar kofin Africa (Afcon)

🚨Mbappe yafadawa psg zaibar kungiyar a karshen kakar da muke ciki
15/02/2024

🚨Mbappe yafadawa psg zaibar kungiyar a karshen kakar da muke ciki

Ivory coast sun lashe kofin nahiyar Africa na kakar 2023/24
11/02/2024

Ivory coast sun lashe kofin nahiyar Africa na kakar 2023/24

Wasan karshe na gasar cin kofin nahiyar Africa.Waye zaiyi nasara
11/02/2024

Wasan karshe na gasar cin kofin nahiyar Africa.

Waye zaiyi nasara

🚨Nigeria tasamu nasar kaiwa zagayen karshe na cin kofin nahiyar Africa
07/02/2024

🚨Nigeria tasamu nasar kaiwa zagayen karshe na cin kofin nahiyar Africa

Nigeria tasamu nasarar shiga zagayen kusa dana karshe.
02/02/2024

Nigeria tasamu nasarar shiga zagayen kusa dana karshe.

Nigeria ta lallasa kamaru daci 2 - 0
27/01/2024

Nigeria ta lallasa kamaru daci 2 - 0

Liverpool da Chelsea ne zasu buga wasan karshe na cup final
24/01/2024

Liverpool da Chelsea ne zasu buga wasan karshe na cup final

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fabrizion Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share