Hausa Sport Hub

Hausa Sport Hub Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa Sport Hub, Sports, No. 116 Satatima Quarters, Kano.

Hausa Sport Hub โ€“ Duniyar Kwallo a Hannunka! โšฝ๐Ÿ”ฅ

Sabbin labarai, sakamakon wasanni kai tsaye, rahotanni, hotuna, da bidiyoyi na musamman โ€“ duk cikin Hausa! ๐Ÿ†๐Ÿ“ข

Kasance tare da mu don labaran kwallo da updates daga koโ€™ina a duniya! ๐ŸŽฏ๐Ÿ’ฏ

Anya kuwa Madrid ba zasu yi dana sani ba๐Ÿ‘‡๐Ÿ™„
10/07/2025

Anya kuwa Madrid ba zasu yi dana sani ba๐Ÿ‘‡๐Ÿ™„

Perfect replacement of Casemiro ๐ŸฅถMeye Ra'ayinku?๐Ÿ‘‡
04/07/2025

Perfect replacement of Casemiro ๐Ÿฅถ
Meye Ra'ayinku?๐Ÿ‘‡

Hakimi! Hakimi! PSG na jan gaba da ci 4-0! Abin mamaki kenan! Inter Miami!  Na bukatar ษ—auki fa๐Ÿคฃ
29/06/2025

Hakimi! Hakimi! PSG na jan gaba da ci 4-0! Abin mamaki kenan! Inter Miami! Na bukatar ษ—auki fa๐Ÿคฃ

They kicked them out ๐Ÿ™„
29/06/2025

They kicked them out ๐Ÿ™„

Ku tayani da comments,kike and share don karfafa mana gwiwa yan Amana๐Ÿ’ช
28/06/2025

Ku tayani da comments,kike and share don karfafa mana gwiwa yan Amana๐Ÿ’ช

Salzburg karamin Club ne inji Kwararru๐Ÿคฃ๐ŸคฃFatan kun gane karatun๐Ÿ™„
27/06/2025

Salzburg karamin Club ne inji Kwararru๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ
Fatan kun gane karatun๐Ÿ™„

27/06/2025

Boom๐Ÿ’ฅ Da ฦŠumi-ฦŠumi Real Madrid ba tazo da wasa ba๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

๐Ÿšจ ๐Ž๐…๐…๐ˆ๐‚๐ˆ๐€๐‹: Vinicius Jr ya lashe kyautar Man of the Match! โœ…๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท
27/06/2025

๐Ÿšจ ๐Ž๐…๐…๐ˆ๐‚๐ˆ๐€๐‹: Vinicius Jr ya lashe kyautar Man of the Match! โœ…๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท

Abokina kar ku ฦ™ara hada Vini da Raphinha๐Ÿ˜ฌBanbancin a fili yake๐Ÿ˜‚๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
26/06/2025

Abokina kar ku ฦ™ara hada Vini da Raphinha๐Ÿ˜ฌ
Banbancin a fili yake๐Ÿ˜‚๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

๐Ÿšจโšช๏ธ Xabi Alonso akan Rodrygo:"Dalilin da ya sa bai buga wasa ba a baya shawarar fasaha ce. Har yanzu babban dan wasa ne,...
26/06/2025

๐Ÿšจโšช๏ธ Xabi Alonso akan Rodrygo:
"Dalilin da ya sa bai buga wasa ba a baya shawarar fasaha ce.
Har yanzu babban dan wasa ne, kuma za mu bukace shi a gasar cin Kofin Duniya." ๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท
โ€” Fabrizio Romano

Yanzu haka ya zama ษ—an wasan kyauta โœŒ๏ธ
25/06/2025

Yanzu haka ya zama ษ—an wasan kyauta โœŒ๏ธ

Address

No. 116 Satatima Quarters
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Sport Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category