10/12/2025
Real Madrid da Manchester City sun fuskanci juna sau 14 a gasar Champions League, inda Real Madrid ta yi nasara biyar, City ta ci huษu da canjaras biyar.
A yau kuma Madrid ce za ta karษi baฦuncin Man City a filin wasa na Santiago Bernabeu.
Yaya kuke ganin za a tashi?