Arewa Football 24/7

Arewa Football 24/7 Na bude wannan shafi ne badan komai ba saidai dan samar da labarin wasanni da dumi dumin sa

Kungiyar Man United na tattaunawa don ganin ta dauki mai tsaron raga dan asalin kasar Belgium(Senne Lammens)Bayan cinma ...
22/08/2025

Kungiyar Man United na tattaunawa don ganin ta dauki mai tsaron raga dan asalin kasar Belgium(Senne Lammens)Bayan cinma yarjejeniya ta baka da baka da mai tsaron ragar 🇧🇪

Jules Koundé ya kara tsawaita kwantaragin sa a kungiyar Barcelona har zuwa shekarar 2030✅
21/08/2025

Jules Koundé ya kara tsawaita kwantaragin sa a kungiyar Barcelona har zuwa shekarar 2030✅

Victor Boniface Zuwa A.C Milan There We Land done!A mataki na aro wato loan da yarjejeniyar siya kan €24m✅
21/08/2025

Victor Boniface Zuwa A.C Milan

There We Land done!

A mataki na aro wato loan da yarjejeniyar siya kan €24m✅

Rodrygo: "Lambar rigata? Babu wauta akan wannan ... Zamu muskanci matsa lamba ga abinda mukayi a lokutan baya kuma da ma...
17/08/2023

Rodrygo: "Lambar rigata? Babu wauta akan wannan ... Zamu muskanci matsa lamba ga abinda mukayi a lokutan baya kuma da mabanbantan lamba. Inason 10, Amma Yanzu dole ne in rubuta wani tarihin da lamba 11.

/7

Kungiyar Liverpool ta kammala cinma yarjejeniya da kungiyar Stuttgart akan dan Wasa(Wataru Endo) 🇯🇵✅HERE WE GO✅A gobe za...
16/08/2023

Kungiyar Liverpool ta kammala cinma yarjejeniya da kungiyar Stuttgart akan dan Wasa(Wataru Endo) 🇯🇵✅

HERE WE GO✅

A gobe za'a gwada lafiyar sa.

Ta cinma yarjejeniya ne akan €18m

Daman tun a kwanakin baya ta cinma yarjejeniya ta baka da baka da dan wasan

/7

Eric Bailly ya cinma yarjejeniya da kungiyar Man United akan barin Kungiyar a mataki na kyauta✅Kungiyar Fulham da wata k...
16/08/2023

Eric Bailly ya cinma yarjejeniya da kungiyar Man United akan barin Kungiyar a mataki na kyauta✅

Kungiyar Fulham da wata kungiya a Saudi Arabia ne ke zawarcin sa⏳

/7

João Félíx ya yanke hukuncin soke kwantaragin sa a kungiyar Atlentico Madrid❌                                           ...
16/08/2023

João Félíx ya yanke hukuncin soke kwantaragin sa a kungiyar Atlentico Madrid❌

/7

Jadawalin yan wasan 11 da akafi siya da tsada a wannan lokaci na sauyen shakar yan wasa👀/7
16/08/2023

Jadawalin yan wasan 11 da akafi siya da tsada a wannan lokaci na sauyen shakar yan wasa👀

/7

Kungiyar Al-Hilal ta siyar da rigar Neymar Jr sama da 10,000 acikin awa 7 kacal😳.                                       ...
16/08/2023

Kungiyar Al-Hilal ta siyar da rigar Neymar Jr sama da 10,000 acikin awa 7 kacal😳.

/7

📝 A HUKUMANCESanti Cazorla ya koma kungiyar sa ta yarin ta Real Oviedo akan kwantiragin shekara daya✅ Dan wasan mai shek...
16/08/2023

📝 A HUKUMANCE
Santi Cazorla ya koma kungiyar sa ta yarin ta Real Oviedo akan kwantiragin shekara daya✅ Dan wasan mai shekaru 38 ya amince da kwantiragin sannan da karamin albashi✅
🎙️Cazorla: "Bana son komai daga Oviedo... Naji dadin sake bani damar sake sa wannan riga🎙️

/7

🚨 Adidas: "Bayan rahotanni da hasashe a cikin kafafen yada labarai, Basu da  mahimmanci a garemu mun nanata cewa Adidas ...
16/08/2023

🚨 Adidas: "Bayan rahotanni da hasashe a cikin kafafen yada labarai, Basu da mahimmanci a garemu mun nanata cewa Adidas bata taka rawa a duk wani hukunci da aka yanke game da kowane dan wasa na wata kungiya kokuma ma'aikaci🎙️ Hukunce hukuncen suna tsakanin kungiyoyin da ma'aikatan🎙️

/7

Address

Kano

Telephone

+2348085100236

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Football 24/7 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share