Sabon garin vice Academy

Sabon garin vice Academy Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sabon garin vice Academy, Sports Club, Sabon garin vice, Kano.

10/07/2023

Sabon garin vice Academy Vs GAGARAWA ACADEMY,

Wannan Kuma shine wasanmu na farko a gida Kuma a filin wasanmu na Nasara FcNasara Fc - KubarachiKubarachiDake a sabon garin vice,

Kuma wannan wasa zaizama mai muhimmanci a garemu kasancewar shine zaizama wasa na uku ga wannan kungiya Wanda a wasannainmu 2 nabaya munyi rashin nasara a wasan farko sannan munsami nasara a wasa na 2 Kuma dika wasannin a wajen gidanmu muka bugasu,

Danhaka munada bukatar wannan wasa sosai,

Fatan nasara.

Jiya wasa yau wasa gobema wasa dik a bikin sallar layya ,Muna godiya abisa goyon bayanku
01/07/2023

Jiya wasa yau wasa gobema wasa dik a bikin sallar layya ,

Muna godiya abisa goyon bayanku

30/06/2023

Masha Allah.

Gagarawa academy 0 Vs 1 sabon garin vice Academy,

Amma 40minits Kawai akayi a wasan,

Amma antashi wasa lafiya,

Karin bayani zaizo zuwa jimawa

Anan zamuyi amfani da wannan dama wajen Taya al'ummar musulmin duniya barka da sallah lafiya Allah yakarbi ibadarmu amin...
30/06/2023

Anan zamuyi amfani da wannan dama wajen Taya al'ummar musulmin duniya barka da sallah lafiya Allah yakarbi ibadarmu amin,

Mintina kadan yarage atake wannan wasa na sada zumunci dazamu ziyarci gagarawa academy dika acikin wasannin sada zumunci na bikin sallah

Masha  Allah Full-timeWannan yake nunamanah players dinmu sun shirya saboda faduwar gaba asarar namiji saboda munshirya ...
05/06/2023

Masha Allah Full-time
Wannan yake nunamanah players dinmu sun shirya saboda faduwar gaba asarar namiji saboda munshirya wasa da academy ne ta Yara Amma wasan yazo ahaka yaranmu sunyi kokari na alfahari ,

Rana bata karya ,Fatan nasara
05/06/2023

Rana bata karya ,

Fatan nasara

05/06/2023

Masha Allah very proud of you our professionals

Address

Sabon Garin Vice
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabon garin vice Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category