Barca Hausa

Barca Hausa 👌Shafin barca hausa shafine dake kawo muku labarai da ban daban game da bacerlona👍

🚨❌ Yanzu-Yanzu: Ƙungiyar FC Barcelona da Oriol Romeu sun cimma yarjejeniyar soke kwantiragin ɗan wasan!          Da meye...
29/08/2025

🚨❌ Yanzu-Yanzu: Ƙungiyar FC Barcelona da Oriol Romeu sun cimma yarjejeniyar soke kwantiragin ɗan wasan!

Da meye kuke tuna Legend Romeu a Barça?

Alhamdullah Jira yakare Abin nema Yasamu Lokacin Ramuwar gayya yayi🙄🔥🙈
29/08/2025

Alhamdullah Jira yakare Abin nema Yasamu Lokacin Ramuwar gayya yayi
🙄🔥🙈

🚨✅ LABARI MAI ZAFI! Fermin Lopez ya cimma cikakken yarjejeniya da Chelsea FC.Dan wasan da aka horar a La Masia ya yarda ...
27/08/2025

🚨✅ LABARI MAI ZAFI! Fermin Lopez ya cimma cikakken yarjejeniya da Chelsea FC.

Dan wasan da aka horar a La Masia ya yarda da kungiyar London din cewa yau LARABA CE 😪😪

🚨 Barcelona za ta haɗu da ƙungiyoyi biyu daga cikin waɗannan a matakin rukuni na Champions League:Manchester City, Liver...
27/08/2025

🚨 Barcelona za ta haɗu da ƙungiyoyi biyu daga cikin waɗannan a matakin rukuni na Champions League:

Manchester City, Liverpool, Chelsea, PSG, Bayern Munich, Dortmund, da Inter.

Ni dai ina fatan a ba su PSG da Chelsea.. Kai fa⁉️😁

26/08/2025

⏳⚽ Waye zai iya faɗa mana shekarar da aka kafa kungiyar FC Barcelona ba tare da yin Google ba? 🤔"

🚨 Hansi Flick ya tsara Pedri da De Jong su zama manyan ’yan tsakiya, yayin da Olmo da Fermín za su rika juyawa a matsayi...
20/08/2025

🚨 Hansi Flick ya tsara Pedri da De Jong su zama manyan ’yan tsakiya, yayin da Olmo da Fermín za su rika juyawa a matsayin lamba 10.

20/08/2025

🔥🚨 SABON LABARI
NA NAN TAFE

02/08/2025
🚨🚨 I Akwai yiwuwar ƴan wasa irinsu, Fermín Lopez, Marc Casadó tareda Christensen zasu iya barin Barça a wannan kakar. (S...
02/08/2025

🚨🚨 I Akwai yiwuwar ƴan wasa irinsu, Fermín Lopez, Marc Casadó tareda Christensen zasu iya barin Barça a wannan kakar. (Sport)

Address

Masallaci
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barca Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Barca Hausa:

Share

Category