Jamhuriyar kwallon kafa

Jamhuriyar kwallon kafa JAMHURIYAR KWALLON ƘAFA :- Shafi Ne Da Zai dinga Kawo muku Labarai da s**a shafi harkar Ƙwallon ?

Man United sun buɗe tattaunawa da PSG kan siyan Gianluigi Donnarumma, amma suna fuskantar takara daga Chelsea da Man Cit...
31/07/2025

Man United sun buɗe tattaunawa da PSG kan siyan Gianluigi Donnarumma, amma suna fuskantar takara daga Chelsea da Man City. Donnarumma yana da shekara guda kafin kwantiraginsa ya kare a PSG, kuma ƙungiyar Paris ta fi son ta sayar dashi yanzu fiye da barinsa ya tafi kyauta. Ba a sami wata yarjejeniya ba tukuna, kuma akwai yiwuwar Donnarumma zai zauna PSG idan har ba a kammala komai ba.

Kana ganin zai fi dacewa da United ko kuma ya shiga wata ƙungiya ? 😮💨

Lingard ya dauki wasu kayan tunawa bayan wasan sada zumunta da Barça. A hoton, ana ganin shi dauke da rigar 'Barça' tare...
31/07/2025

Lingard ya dauki wasu kayan tunawa bayan wasan sada zumunta da Barça. A hoton, ana ganin shi dauke da rigar 'Barça' tare da murmushi — yana nuna yana farin ciki da wannan kyauta daga Barcelona. 💙❤️

Jadon Sancho yana shirye ya rage rabin albashinsa domin ya koma Borussia Dortmund, hakan yasa yuwuwar tafiyarsa daga Uni...
31/07/2025

Jadon Sancho yana shirye ya rage rabin albashinsa domin ya koma Borussia Dortmund, hakan yasa yuwuwar tafiyarsa daga United ta fi sauki a yanzu. Yana samun £300,000 a mako a United, zai amince da £150,000 a Dortmund. United yanzu sun rage farashinsa kasa da £20m, kuma Sancho na burin sake buga wa "yellow and black" a Bundesliga.

Kana ganin zai dawo da kwazonsa idan ya koma Dortmund? 🟡⚫

Luis Díaz ya ce game da tambayar ko ya tambayi Florian Wirtz game da Bundesliga:- Ya yi magana da Florian sau da dama.- ...
31/07/2025

Luis Díaz ya ce game da tambayar ko ya tambayi Florian Wirtz game da Bundesliga:

- Ya yi magana da Florian sau da dama.
- Florian ya gaya masa cewa Bundesliga gasa ce mai ƙarfi sosai, kamar Premier League, tana da karfi, kuma filayen wasa kullum cike suke.
- Ya ƙara da cewa Munich kyakkyawar birni ce da zai ji daɗinta sosai.
- Florian ya masa fatan alheri, kuma Díaz ya gode masa.

Joaõ Palhinha Ya Shaidawa Bayern Munich Cewa Yana Son Barin Club Ɗin, Yayin Da Yasan Cewa Baya Cikin Tsarin Me Horar Wa ...
31/07/2025

Joaõ Palhinha Ya Shaidawa Bayern Munich Cewa Yana Son Barin Club Ɗin, Yayin Da Yasan Cewa Baya Cikin Tsarin Me Horar Wa Company.

Tuni Dai Ɗan Wasan Ya Fara Tattara Kayan Sa Domin Komawa Tottenham.

Football Never Forget You Assist Man M010. 🫡
30/07/2025

Football Never Forget You Assist Man M010. 🫡

Shin Kuna Ganin Wannan Sabuwar Kakar Zata Yiwa United Kyau Kuwa ??
30/07/2025

Shin Kuna Ganin Wannan Sabuwar Kakar Zata Yiwa United Kyau Kuwa ??

Shin United suna kashe kudi da yawa ko da ƙanƙanta a kan canja wuri? 😁🫠  Transfermarkt yana da jerin bayani a fili 💰
30/07/2025

Shin United suna kashe kudi da yawa ko da ƙanƙanta a kan canja wuri? 😁🫠
Transfermarkt yana da jerin bayani a fili 💰

CINIKI YA KAMMALA ✔️ Galatasaray Ta Cimma Yarjejeniya Da Napoli Akan Ɗan Wasan Nigeria Victor Osimhen 🇳🇬Galatasaray Dake...
30/07/2025

CINIKI YA KAMMALA ✔️

Galatasaray Ta Cimma Yarjejeniya Da Napoli Akan Ɗan Wasan Nigeria Victor Osimhen 🇳🇬

Galatasaray Dake Buga Gasar Super Lig Ta Ƙasar Turkiyya Zata Biya Jumullar Kùɗin Daya Kai £40M Nan Take Tare Da Ƙarin £35M A Shekara Me Kamawa Ta 2026.

HERE WE GO 🔥Chelsea Ta Kammala Ɗaukar Ɗan Wasan Baya Na Ƙungiyar Ajax Wato Jorrel Hato Kan Kuɗi £40M, Ɗan Wasan Zai Sany...
30/07/2025

HERE WE GO 🔥

Chelsea Ta Kammala Ɗaukar Ɗan Wasan Baya Na Ƙungiyar Ajax Wato Jorrel Hato Kan Kuɗi £40M,

Ɗan Wasan Zai Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Shekaru Bakwai Har Zuwa 2032, New Gem For Chelsea 💎

Xabi Alonso Akan Dani Ceballos 🗣Sabon Kocin Na Real Madrid yana ganin cewa irin kirkirarsa (kwarewarsa ta kirkira) abu n...
30/07/2025

Xabi Alonso Akan Dani Ceballos 🗣
Sabon Kocin Na Real Madrid yana ganin cewa irin kirkirarsa (kwarewarsa ta kirkira) abu ne mai muhimmanci ga ƙungiyar ta los blancos.

✍️ Signed until 𝟐𝟎𝟐𝟗 ❤️🤍Lius Diaz 🤝 Bayern.
30/07/2025

✍️ Signed until 𝟐𝟎𝟐𝟗 ❤️🤍

Lius Diaz 🤝 Bayern.

Address

Kano Municipal L. G. A
Kano

Telephone

+2349162968118

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jamhuriyar kwallon kafa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jamhuriyar kwallon kafa:

Share

Category