MAZA A YAU

MAZA A YAU Mata iyayen mune. Bamun buɗe gidan nan dancin mutunci mata bane a a saidai basu shawarwari da kare kansu daga faɗawa halaka.

Da nunawa maza mahimmancin su a gurin mace

04/09/2026

Nikam nasir
Ahmad da ni kika cewa some ladies sickness, da tuni mun dade da lalacewa 😫😂

04/09/2026

Inaga Duk Kun Manta Akan MACE Aka Fara Kisan Kai A Duniya Koh?😂

ANYA BA WASU NE SUKE SON YIN AMFANI DA ITA A KANSHI BA ?Ni fa a zargina, wasu ne s**a Sanya ta, ko kuma suke so su Yi am...
04/09/2026

ANYA BA WASU NE SUKE SON YIN AMFANI DA ITA A KANSHI BA ?

Ni fa a zargina, wasu ne s**a Sanya ta, ko kuma suke so su Yi amfani da ita don cimma wata manufa tasu a kanshi.

Idan ku ka duba waɗannan hotunan guda biyu za ku ga ba ita ce ta fara fitar da wannan Screenshot ɗin ba (ta yiwu) wani ne s**a yi magana da shi wanda ya ke son ya samu kura-kuran Barrister domin cimma wata manufarsa don haka sai ya buƙaci ta tura masa Screenshot ɗin, bayan ta tura masa ya fitar da kusan awa goma sannan ita ma ta fitar.

So, in ba haka ba me ya sa ita ba ta fitar da shi da kanta ba, sai ta fara tura ma waɗanda (wataƙila) suke da wata adawa ko ƙiyayyarsa a zuciyarsu ba? Saboda idan ku ka bibiyi wannan da ya fitar da Screenshot ɗin tun farko za ku ga irin yadda yake nuna adawarsa ko ƙiyayyarsa ƙarara ga Barr.

A fahimta na, magautansa suna so su yi amfani da ita ne wajen tarwatsa mutuncinsa don haka bai kamata ya yi wasa ba gaskiya.
A farko, ba na goyon bayan ɗaukar wani legal action a kanta saboda ba girmansa ba ne ya biye mata wajen Public Relation War, saboda Public Opinion Court ta riga ta wanke shi sakamakon mafi yawan al'umma basu yarda da wannan zargin ba.

Har saƙo na tura masa akan ya yi haƙuri kawai ya manta da ita kar ya ɗauki matakin Shari'ar da ya ce zai ɗauka, to amma yanzu kam ina goyon bayan ɗaukar matakin sharia a kanta 💯

—NSRahinat

04/09/2026

Mata wannan tambayan nakuneh!

Wai don Allah me ake nufi da "Some lady's sickness "

04/09/2026

Shiyasa kullum muke Kara Daure Tazugenmu katamau
🤣😜

Yanzu Sai Jela tajawo maka😳

04/09/2026

Ko Wanne Gwamna ne ya kashe wutar nan Insha Allah Falle daya zaiyi 😏

04/09/2026

Idan ma dai iskanci ne a cikin magana itace tayi magana iskanci wanda hakan zaa iya kallonsa a matsayin signal ga dan iska ya dau hannu. Da kuma ace shi din mutumin banza ne toh da sai ya rubta.

Ba kowata mace za ta iya gayawa bakon namiji a rayuwarta cewa tana yanayinsu na mata ba.

04/09/2026

Inka ga mace da bata taba aure ba Tana kirarin ita feminist ce a media wlh duk karya ne rashin mashinshi ne , ba wani feminism duk buge ne a bayan fage sunfi kowa saukin sha’ani😂😂😂

04/09/2026

Tabbas barista ya danne zuciyar sa 😀 amma kalmar Ladies Sickness ai kalmar Tada rigima ce, signal ne mai ƙarfi 🙈🙈🙈

Address

Ɗorayi
Kano

Telephone

+2349018866028

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MAZA A YAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share