Hausa & English Football News

Hausa & English Football News Sahihan Labaran ƙwallon ƙafa zafafa.
⚽⚽

Genuine and Latest Football News.
⚽⚽

Benfica president Rui Costa also confirms: “Di Maria will continue here at Benfica and sign new deal”.Agreement until Ju...
20/07/2024

Benfica president Rui Costa also confirms: “Di Maria will continue here at Benfica and sign new deal”.

Agreement until June 2025.

Shugaban hukumar ƙwallon ƙafa ta Benfica Rui Costa ya tabbatar da cewa Di Maria zai cigaba da bugawa Benfica ƙwallo sann...
20/07/2024

Shugaban hukumar ƙwallon ƙafa ta Benfica Rui Costa ya tabbatar da cewa Di Maria zai cigaba da bugawa Benfica ƙwallo sannan ya rattaba sabon kwantiragi.

An cimma matsaya har zuwa 2025.

Bayan Ricardo Calafiori ya dawo daga hutu ya sanar da hukumomin Bologna gaskiyar abinda ke ran sa.Ya sanar da su cewa ''...
20/07/2024

Bayan Ricardo Calafiori ya dawo daga hutu ya sanar da hukumomin Bologna gaskiyar abinda ke ran sa.

Ya sanar da su cewa ''Ina rokon ku ku bar Ni na cika buri na na bugawa Arsenal ƙwallo, Ina son komawa Arsenal'', Wannan shine sakon da Ricardo ya sanr da hukumar Bologna.

Tuni dai Arsenal da Bologna S**a cimma Matsaya akan cinikin dan wasan.

Riccardo Calafiori has been clear with Bologna board as soon as he returned from holiday.Riccardo Calafiori, in the last...
20/07/2024

Riccardo Calafiori has been clear with Bologna board as soon as he returned from holiday.

Riccardo Calafiori, in the last 24-48 hours, when he returned from holidays, spoke directly with the Bologna board: ‘Please, let me fulfil my dream and let me go to Arsenal. I want to go to Arsenal’. This was the message from Riccardo.

Arsenal and Bologna have agreed on terms, waiting for final steps.

Cesc Fabregas has signed four year deal at Como as head coach, ready for Serie A.Raphael Varane will be next top signing...
19/07/2024

Cesc Fabregas has signed four year deal at Como as head coach, ready for Serie A.

Raphael Varane will be next top signing.

Cesc Fabregas ya rattaba hannu na tsawon shekaru 4 a ƙungiyar Como ta kasar Italiya, a matsayin mai horarwa, sannan ya s...
19/07/2024

Cesc Fabregas ya rattaba hannu na tsawon shekaru 4 a ƙungiyar Como ta kasar Italiya, a matsayin mai horarwa, sannan ya shirya buga gasar Serie A.

Rafael Varane shine mutum na gaba da zai dauka a ƙungiyar a nan gaba kaɗan.

19/07/2024

Welcome back to the Business

Kyle Walker ya saka hannu a sabon kwantiragi a Manchester City har zuwa 2026.
14/09/2023

Kyle Walker ya saka hannu a sabon kwantiragi a Manchester City har zuwa 2026.

Bellingham ya k**a da wuta fa..
13/09/2023

Bellingham ya k**a da wuta fa..

Xavi zai sabunta kwantiragi a Barcelona.
13/09/2023

Xavi zai sabunta kwantiragi a Barcelona.

23/08/2023

Bayern Munich ta cimma yarjejeniya da Maccbi Tel Aviv don ɗaukan mai tsaron raga Daniel Peretz..

Zai saka hannu na kwantiragi shekara biyar 5 akan kuɗi €5m da ƙari a nan gaba akan sharuɗɗa..

Za'a yi gwajin lafiyar sa a ƙarshen satin nan..

22/08/2023

Barkan mu da dawowa⚽

Welcome back ⚽

Address

Kano

Telephone

+2348138529714

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa & English Football News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa & English Football News:

Share

Category