12/02/2026
Assalamu alaikum!!!
Kwana biyu kun ji ni shiruuuuu ba guduwa nayi ba kawai lamarin aiki ne ya canza, duba da yanayi azumi na ƙara kusantowa shi yasa na yanke shawarar rage yin post a kullum saboda lokacin ibada ne yanzu amma zan dawo nan da wani lokaci 🔜
Nagode 🙏🙏🙏