Duniya makaranta

Duniya makaranta Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniya makaranta, Professional Sports Team, Sheka babbanlayi kano, Kano.

Masha allahu alhamdu Lillah no going back forever
18/12/2022

Masha allahu alhamdu Lillah no going back forever

Masha allahu alhamdu Lillah
16/12/2022

Masha allahu alhamdu Lillah

Duniya labari
15/02/2021

Duniya labari

Slm yan uwa musulmin kwarai itayamu murnarsamun jin daddadin labari danganeda matakinda gwamnati tafaradauka nakare addi...
07/02/2021

Slm yan uwa musulmin kwarai itayamu murnarsamun jin daddadin labari danganeda matakinda gwamnati tafaradauka nakare addinin musulunci da martabar annabi muhammad s a w dakuma sahabbansa allah yakaramusu yadda amin amadadina da iyalina munamai shedawa gwamnatinnan cewa abinda tayi yayidaidai allah yakararikoda hannunsudakuma karamusu karfinguiwa wajan taimakawa addinin musulinnci bayanhaka inamaitabbatarwa idan har akwai wani abunawa nadaga hakki wadda allah zaituhimi wannan gwamnatin ranar kiyama toni nayafe sakamakon nunakishin addinida kuma kere martabar ma aiki da akayi tabbas lalle wannan yanunacewa gwamna kadimul islamane dan wannanshine musulunci muna rokon allahsubhanahu wata ala dayabarmu da imaninmu yakuma tsaremanashi yadaukaka addinin musuluncida musulmi yakaskantarda kafurcida kafurai da munafukansu aduk indasuke allah munaroko gaduk wanda yakewa addinin musulunci zagonkasa allah jalla wa ala kasamasa damuwarda mutuwa tafita dadi amin ya allahu ya qadiru la ilaha illallah wahdahu lashirikalah wahuwa ala kulli shai inqadir

12/01/2021

Alllah yasa mucika da imani

Masha allahu allah yakaramana arziki
12/01/2021

Masha allahu allah yakaramana arziki

25/09/2020

Slm yan uwa da abokan arziki agafarceni kwana biyu nayilikimo inaruwa amma yanzu nafarka acigaba da gashi

25/09/2020

Slm yan uwa da abokan arziki agafarceni kwanabiyu nayilikimo amma yanzu nafarka acigabada gashi

Slm yan uwana musulmi mu ankare mukumadage da bauta darokon allah musammanma awannan wata mai albarka dakuma wannanlokac...
29/04/2020

Slm yan uwana musulmi mu ankare mukumadage da bauta darokon allah musammanma awannan wata mai albarka dakuma wannanlokaci damukeciki nakuncida barazanaga rayuwarmu da addininmu inamai bamushawara mudageda karatun qur ani zikirai da salatin annabi muhammad s a w inamatunida cewamusani acikin kaso 6 munci kaso 1 munshigana 2 saura kaso 4 sabidahaka mudageda istigifari daga karshe inatayamu murnadaganin wannan wata mai albarka

Allahumma a izzalmuslimin wa a xillarmushrikin rabbana gafirlana waliwaladayya waliman sabaqana bil iman allah kaciremu ...
20/04/2020

Allahumma a izzalmuslimin wa a xillarmushrikin rabbana gafirlana waliwaladayya waliman sabaqana bil iman allah kaciremu daga wannan musiba danmatsayin annabi

slm gaskiya jamaa abunne yaisheni munaruwafa ruwanda Lo builet aka harbo to zakai kokarin rikeshi domin yafutardakai dag...
24/12/2019

slm gaskiya jamaa abunne yaisheni munaruwafa ruwanda Lo builet aka harbo to zakai kokarin rikeshi domin yafutardakai dagacikin wannan ruwan 💧 💧 💧 wani makocinane awajan aiki yanasanaarsa daban saiwata yarinya tazo tace masayabata aronkudi naira dubu ashirin bamusu saiyabata sannan naga abunda yake batsari sainace masa yaji tsoron allah yay aure sabida rayuwa sai yacemin aa wai akwai nakwalta sainacemasa zasu kare saiyacemin basakarewa saidai idankudinkane yakare sainace masa toaikudinnaka zasu iyakarewa saiyace aa shikudinsa bazasukareba haha mukarabu yanunamin shi bazaiyi nadamaba Ashe wasa farin girki zangawanda yafishi naje sabongari kar6o magani sainahadudawani abokina shikuma watayarinyace take aruwa tsundum taje wani yaimata ciki tarasa yadda zatayi tanatakiransa tanakuka waiyataimakamata yarufamata asiri asamu azubardashi takirashi agabana yafisau shurin masaki watakuma inaganin ita kanwatace zangayamata gaskiya tayarda sainace taji tsoron allah tatuna zatamutu abunneta daga ita sai halinta kaitsaye saitacemin bazatadainaba tuba saimunafiki daina Hali sai mutuwa sai abun yabani tsoro naga yafi karfina kai jamaa muji tsoron Allah mutunada kwanciyar kabari

18/12/2019

Slm Jama.a anfara

Address

Sheka Babbanlayi Kano
Kano
2212

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniya makaranta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share