COMRD UMAR Mukhtar Bagwai

COMRD UMAR Mukhtar Bagwai Struggle forever

30/10/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Zaharaddeen Abdulhadi Gogori, Adam Idris, Sãdēêk BAla Mhd, Mukhtar Ashura, Rufa'i Isah Taura, Bashir Rabiu, Sîr Dãñ Mämá Jr.

Duk abinda ka Rasa, Matuƙar Imanin ka na tare da kai Wallahi ba ka yi Hasara ba, Duk abinda za ka samu kuma, Matuƙar ka ...
05/10/2023

Duk abinda ka Rasa, Matuƙar Imanin ka na tare da kai Wallahi ba ka yi Hasara ba, Duk abinda za ka samu kuma, Matuƙar ka rabu da Imanin ka Wallahi ka yi Hasara Duniya da Lahira!

Allah ka amshi rayuwar muna masu Imani 🙏

Kun shirya kallon kayataccen wasa tsakanin Real Madrid da Manchester City kuwa?Ranar Talata:Real Madrid 🆚 Manchester Cit...
08/05/2023

Kun shirya kallon kayataccen wasa tsakanin Real Madrid da Manchester City kuwa?

Ranar Talata:
Real Madrid 🆚 Manchester City

Ranar Laraba:
AC Milan 🆚 Inter Milan

Mai Rabo farin ciki kasha dadi.....Mai rabon bakin ciki zaka kara shan takaicin mu....Aradu

Daga: [Fagen Wasanni]

Happy Sallah To you My Fanz ladies and gentlemen
25/04/2023

Happy Sallah To you My Fanz ladies and gentlemen

29/11/2022

Nigeria Sai Kwankwaso2023

✅✍️Duk wata shegiyar kungiyar da Bata Taimaki Dan Arewa Kan Matsalar tsaro ba bata isa taba Dan Arewa umarnin ya zabi wa...
20/10/2022

✅✍️Duk wata shegiyar kungiyar da Bata Taimaki Dan Arewa Kan Matsalar tsaro ba bata isa taba Dan Arewa umarnin ya zabi wani Dan takara ba karyane wlh

Baku Isa kumaida Dan Arewa Hannun Jarinku ba Da zaku R***a Anfani Dashi Wajen Gina kanku ba Rashin Adalchin ku Bamayi

Kuna Ina Ake kashe Dan Arewa
Kuna Ina Yan ta,adda S**a Hana yan Arewa zama Garuruwansu Kuna ina Yan ta,adda S**a Hana Dan Arewa zuwa gona yayi noma Kuna Ina Ake dauke Dan Arewa Sai ya Saida gona yabiya kudi Asakeshi

Kuna Ina Ake wulakanta Yan Arewa A kudunchin Nigeria Ana chin zarafinsu me kukayi

Sai Yanzu lokachin zabe zaku Dauko kwangila da sunan Yan Arewa To wlh baku Isa ba.🤲

Wannan shine Arewar mu, shine kudun mu kuma shine Najeriyar mu 👇👇
17/10/2022

Wannan shine Arewar mu, shine kudun mu kuma shine Najeriyar mu 👇👇

Kwankwaso for Better 2023
15/10/2022

Kwankwaso for Better 2023

18/09/2022

Masu Jin Haushin Bama Raayinsu, Kuyi Hakuri Muma Bama Jin Dadin Yadda Bakwa Raayin Mu.
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Address

Bagwai
Kano
KANO

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when COMRD UMAR Mukhtar Bagwai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to COMRD UMAR Mukhtar Bagwai:

Share