KwallonKafa

KwallonKafa KwallonKafa kafa ce ta samar da Labaran wasannin musamman Kwallon Kafa.

26/08/2025

Alaďar mu, Yaren mu, Rayuwar mu da ma al ummar mu baki daya mun hadu kan abu daya, wato HAUSA.

13/08/2025

Babban abin takaicin shine TOTTENHAM ne ke kan gaba a wasan da ci 2-0 har a minti na 85! 😳

Richarlison… 😣😭
13/08/2025

Richarlison… 😣😭

✅ Ousmane Dembele ne gwarzon dan wasa a wasan karshe na kofin UEFA Super Cup. ⭐
13/08/2025

✅ Ousmane Dembele ne gwarzon dan wasa a wasan karshe na kofin UEFA Super Cup. ⭐

Fenerbahçe tayi rashin nasara a wasan farko na neman gurbin shiga gasar zakarun nahiyar turai a hannun Feyenoord da ci 2...
12/08/2025

Fenerbahçe tayi rashin nasara a wasan farko na neman gurbin shiga gasar zakarun nahiyar turai a hannun Feyenoord da ci 2-1.

Yau kuma a wasa na biyu, yaran José Mourinho duk lallasa Feyenhood da ci 5-2 inda jimillar kwallayen s**a kasance 6-4 😤

Luis Diaz zai samu albashin €275,000 duk mako a Bayern Munich. Albashinsa na yanzu ya ninka sau 4 akan abin da ya ke sam...
01/08/2025

Luis Diaz zai samu albashin €275,000 duk mako a Bayern Munich. Albashinsa na yanzu ya ninka sau 4 akan abin da ya ke samu a Liverpool.

Viktor Gyokeres x Andrea Berta. 🔴⚪🔐Yau dae magoya bayan Arsenal baki har kunne 😂.Shin kwallaye nawa kuke ganin Victor Gy...
27/07/2025

Viktor Gyokeres x Andrea Berta. 🔴⚪🔐

Yau dae magoya bayan Arsenal baki har kunne 😂.

Shin kwallaye nawa kuke ganin Victor Gyokeres zai zura a wannan kamar wasa ta bana ❓

Alhmdulillah
27/07/2025

Alhmdulillah

RASHIDAT AJIBADE 💎  🇳🇬
27/07/2025

RASHIDAT AJIBADE 💎 🇳🇬

Kano Pillars ❌ RFI Hausa
19/07/2025

Kano Pillars ❌ RFI Hausa

Sabon lamba 🔟 Barcelona 👏
16/07/2025

Sabon lamba 🔟 Barcelona 👏

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KwallonKafa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category