Halifa usman

Halifa usman Am proud with my parent

Ya Ubangiji Kabiya Mana Bukatinmu Albarkacin Manzon ka (S.A.W)   Good Morning My to my favourite player Fahad Usman Rojo...
24/08/2022

Ya Ubangiji Kabiya Mana Bukatinmu Albarkacin Manzon ka (S.A.W)

Good Morning My to my favourite player Fahad Usman Rojo

Wish to see you in Europe soon.

Throw back our skipper Ahmed Musa MON at Russia 2018.Allah yakara iyawa senior man
04/08/2022

Throw back our skipper Ahmed Musa MON at Russia 2018.

Allah yakara iyawa senior man

02/08/2022

HALA MADRID Y nada mas

Kano: Rashin Ƴan Adaidaita Sahu Da Gaza Kunna Fitilun Kan T**i Sun Fara Barazana Ga Masu Tafiyar Ƙafa. 24/07/2022Daga sh...
24/07/2022

Kano: Rashin Ƴan Adaidaita Sahu Da Gaza Kunna Fitilun Kan T**i Sun Fara Barazana Ga Masu Tafiyar Ƙafa.

24/07/2022

Daga sharif Ahmad Sidi

Tsugune Bata kareba do kuwa Wasu bata gari a yankuna da dama a jihar Kano, sun koma cin karen su babu babbaka, bayan da gwamnatin Kano, ta bayar da umarnin hana zirga-zirga adaidaita sahu a jihar na wani lokaci.

Bata garin kan yi amfani da duhun kan tituna suna aikata ayyukan Allah wadai, sakamakon yadda ake gaza kunna fitilun kan titin da daddare.
Sai dai OC na Anti Daba Bashir Musa Gwadabe yace shida dukkan jamian sa na scorpion ai Yanzu ma s**a fara farautar irin wadannan Yara Masu labewa kan hanya don kawai su zalunci mutane.
Idan za a iya tunawa kwamishinan yan sandar jihar kano ya ce duk Wanda yace al ummar jihar bazasu barci ba to Shima bazaiyiba hasalima yagudu yabar jihar don ko Ina yake sai anzakulo su, ko acikin satin da ya wuce ne Saida sashin na anti Daba Yakama wasu matasa Masu yawa yan Sara s**a Daga bangarori daban daban a fadin jihar.
Gwnatin kanon yasa dokar hana fita ga Masu mashin Mai Ƙafa uku/ agwagwa da bike yawo tundaga karfe 10 na dare zuwa wayewar gari karfe 6 na safe.

Yanzu dai hankalin Al umma ya karkata kan Masu kwacen wayar da daddare , tambaya anan shine Karin Jami an tsaro ne zai karu ko kuwa dokar zata hada da Masu fita akafa don kare lafiyar su da dukiyoyin su ?

Rodrygo Goes😊
10/08/2021

Rodrygo Goes😊

😭😭😭
27/07/2021

😭😭😭

Brahim diaz😍
05/07/2021

Brahim diaz😍

Official: Lucas Vazquez extends his contract until 2024.✒✅
03/06/2021

Official: Lucas Vazquez extends his contract until 2024.✒✅

Address

T**in Yan Smogal Kano
Kano
2027

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Halifa usman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Halifa usman:

Share

Category